ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: November 2025

Abin da ya sa PDP ta kori Nyesom Wike

Babbar jam’iyyar hamayya a Najeriya, PDP ta sanar da korar ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu jiga-jigai daga cikinta, saboda abin da ta kira “yi wa jam’iyya zagon-ƙasa.” Cikin wata sanarwa da jam’iyyar ta wallafa a shafinta na Facebook, ta…

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, ya halarci taron Talla na Ƙasa

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya halarci taron Talla na Ƙasa karo na biyar da Hukumar Kula da Talla ta Najeriya ( Advertising Regulatory Council of Nigeria – ARCON) ta shirya, a ranar 13 ga Nuwamba…

Shugaba Tinubu Ya Sabunta Nadin Buba Marwa a Matsayin Shugaban NDLEA har Na Tsawon Shekaru Biyar

Shugaba Bola Tinubu ya sabunta nadin Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa Mai Ritaya, a matsayin Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) na tsawon wa’adin shekaru biyar, a cewar wata sanarwa daga Fadar Shugaban Ƙasa…

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙudirin ƙarin harajin kashi 15 cikin ɗari kan shigo da fetur da dizal

Hukumar kula da harkokin man fetur (Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority – NMDPRA) ta bayyana cewa ba za a aiwatar da kudirin karin harajin kashi 15 cikin dari kan shigo da man fetur (PMS) da dizal ba. Wannan…

Tinubu misali ne na juriya da jarumtakar ‘yan jaridar Nijeriya, inji Ministan Yaɗa Labarai

..Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a matsayin ainihin misalin juriya, jarumta, da jajircewa waɗanda suka bayyana tarihin kafafen yaɗa labarai na Nijeriya tun farkon tafiyar dimokiraɗiyya a ƙasar…

ƘUNGIYAR GWAMNONIN APC NA PGF SUN ZIYARCI GWAMNAN NEJA

Daga Bala Musa Minna Kungiyar gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a Nijeriya, wacce ake kira Progressives Governors’ Forum ( PGF ) ta kawo wata ziyara ga gwamnan jihar Neja, Rt. Hon Umaru Muhammed Bago a jiya Litinin domin jajanta wa…

Jami’ar Tarayya ta Dutse Ta Karɓi Naira Miliyan 867 Don Tallafin Kuɗin Dalibai 7738 Daga NELFUND

Jami’ar Tarayya ta Dutse (FUD), dake Jihar Jigawa, ta bayyana cewa ta karɓi jimillar N867,381,000 daga Hukumar Tallafin Kuɗin Karatu ta Ƙasa (NELFUND) domin biyan kuɗin karatu na dalibanta. A cewar wata sanarwa da Babban Akanta (Bursar) na jami’ar, Malam…

SHIRIN BUNƘASA TATTALIN ARZIKI: CBN da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi (DGAS)

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) tare da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi, domin zaburar da harkokin tattalin arziki bunƙasa. Shirin mai suna Dis-inflation and Growth Acceleration Strategy (DGAS), an ƙaddamar da…

Manufar ƙarfafa jarin bankuna shi ne inganta tsarin hada-hadar kuɗaɗe da bunƙasa ƙarfin tattalin arzikin ƙasa zuwa Dala Tiriliyan Ɗaya -CBN

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya ya jaddada cewa babbar manufar tilasta wa bankunan kasuwanci su ƙarfafa jarin su shi ne, domin a ƙara inganta tsarin hada-hadar kuɗaɗe, ta yadda tattalin arzikin Nijeriya zai dangane zuwa Dala Tiriliyoyan 1 nan…

Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa ’Yan Sanda Domin Inganta Ayyukan Su A Zamfara – Gwamna Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatin sa na ci gaba da tallafa wa Rundunar ’Yan Sanda domin inganta ayyukansu a faɗin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ya karɓi baƙuncin Sakataren Zartarwa…