Gwamnatin Najeriya ta mayar da martani kan kalaman Donald Trump na iƙirarin kisan Kiristoci a ƙasa
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta karyata kalaman Shugaban Amurka, Donald J. Trump, da ya yi ikirarin cewa ana kashe Kiristoci da yawa a Najeriya, tare da kira da a sanya kasar cikin jerin kasashen da ke take hakkin addini. A cikin…

