ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Year: 2025

Yanzu Yanzu: Shugaba Tinubu ya Zauna don tattaunawa da Majalisar Koli ta Ƙasa

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a halin yanzu yana jagorantar zaman Majalisar Koli ta Ƙasa (Council of State) a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda ake sa ran zai gabatar da sunayen waɗanda zasu maye gurbin kujerar shugaban Hukumar…

HOTO:Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, Ya Karɓi Baƙuncin Jakadan Ƙasar Argentina a Najeriya, Nicholas Perrazo Nao, a Ziyarar Ban-girma a Ofishinsa da Ke Abuja, a Jiya Laraba, Inda Suka Tattauna Kan Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Ƙasashen Biyu…

Najeriya a yanzu ta wuce lokacin rashin daidaituwar tattalin arziki — Kashim Shettima

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya tabbatar wa da masu zuba jari cewa yanzu ne lokacin da ya fi dacewa su zuba jari a Najeriya, domin ƙasar ta fice daga halin rashin daidaiton tattalin arziki. Ya bayyana haka ne…

BARAU JIBRIN: THE SILENT GIANT REDEFINING LEADERSHIP IN NORTHERN NIGERIA

…How the Deputy Senate President’s Empowerment Revolution Is Transforming Lives and Politics Across Kano State By Shariff Aminu Ahlan In an era where many politicians thrive on noise and self-praise, Senator Barau I. Jibrin, the Deputy President of the Nigerian…

Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan dokar kafa cibiyoyin horas da ‘yan sanda a Najeriya

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan dokar kafa Cibiyoyin Horas da ‘Yan Sanda, wadda aka amince da ita a shekarar 2024 domin ba wa cibiyoyin horaswa na ‘yan sanda doka da cikakken tsarin aiki. Dokar ta ba…

Gwamnatin Nijeriya Ta Ƙaryata Sanatan Amurkan Da Ya Yi Zargin Ana Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi

Gwamnatin Tarayya ta sake ƙaryata zargin da wani Sanatan ƙasar Amurka wai shi Ted Cruz ya yi cewa wai ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Nijeriya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne…

CBN ya gindaya sabbin ƙa’idoji da sharuɗɗan amfani da P.O.S

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) gindaya sabbin sharuɗɗa da ƙa’idojin amfani da P.O.S a hada-hadar kuɗaɗe ta yau da kullum. Daga cikin sabbin ƙa’idojin, an gindaya cewa ba a yarda ejan masu tiransifa da P.O.S su zarce tiransifa…

ALMIZAN Ta Yi Ta’aziyyar Rasuwar Alhaji Sulaiman Bala

Daga Abdullahi Richifa “A madadin ɗaukacin ma’aikatan kamfanin MIZANI PUBLICATIONS, mai buga jaridar ALMIZAN, muna miƙa saƙon ta’aziyyarmu ga Kakakin Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Idris Suleiman Bala game da rasuwar mahaifinsu Marigayi Malam Sulaiman Mika’il Abdullahi da aka fi sani…

Tsaro: Shugaba Tinubu ya kira taron Majalisar Koli ta ƙasa da ta ‘Yan Sanda

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kira zama na musamman na Majalisar Koli ta Ƙasa (Council of State) da Majalisar ‘Yan Sanda (Police Council) domin tattaunawa kan matsalolin tsaro da ke kara ta’azzara a sassan ƙasar nan da sauran manyan…

Mun Kafa Asusun Naira Biliyan 200 Don Taimakawa Masana’antu da Ƙananan ‘Yan Kasuwa — Shugaba Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatin sa ta kafa asusun tallafi na Naira Biliyan 200 domin taimaka wa masana’antu da ƙananan ‘yan kasuwa (MSMEs) wajen ƙarfafa musu da magance matsalolin da ke hana su ci gaba. Tinubu ya…