ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Year: 2025

Shugaba Tinubu ya ba da umarnin a rage kuɗin kujerar aikin Hajji na 2026

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarni ga hukumar kula da aikin Hajji ta ƙasa (NAHCON) da ta sake duba kudin kujerar aikin Hajji na shekara ta 2026 tare da rage shi, bisa ga ingantuwar darajar Naira a…

Shugaba Tinubu Ya Yi Kira Ga Zaman Lafiya Da Haɗin Kan ‘Yan Najeriya Yayin Jana’izar Mahaifiyar Shugaban Jam’iyyar APC, Prof. Nentawe Yilwatda

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga al’ummar Jihar Filato da ‘yan Najeriya baki ɗaya da su zauna lafiya, su haɗa kai don ci gaban ƙasa. Tinubu ya yi wannan kira ne a yayin bikin jana’izar Marigayiya Nana…

Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Alhinin Rasuwar Dattijo, Ambasada Jabbi Maradun

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan marigayi dattijon jiha, Ambasada Muhammad Jabbi Maradun. Marigayi Ambasada Jabbi ya rasu yana da shekaru 82 a duniya a Abuja ranar Asabar, bayan ya sha fama da rashin lafiya. A wata…

Najeriya Ta Jaddada Ƙudurin Ta Na Inganta Samar da Abinci a Duniya a Taron UNGA80

Babban Sakataren Ma’aikatar Harkokin Noma da Samar da Abinci ta Ƙasa, Dakta Marcus Ogunbiyi, ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa Taron Babban Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) karo na 80 a Sashen Kwamiti na Biyu da ke kula da Harkokin Tattalin…

Gwamnatin Tarayya na cigaba da raba tallafin kayan noma ga manoma a jihohin Arewa

Gwamnatin Tarayya ta ci gaba da rabon kayan noman tallafi ga manoma a jihohi daban-daban na arewa domin ƙarfafa samar da abinci da rage dogaro da shigo da kayayyakin gona daga ƙasashen waje. A yan kwanakin da suka gabata, gwamnatin…

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

…The undertaker of Kwankwasiyya, Barau Jibrin’s Political Masterstroke. By Shariff Aminu Ahlan Kano politics has always been turbulent, defined by egos, cult-like followerships, and sudden betrayals. Yet in this unfolding drama, Senator Barau Jibrin—the calm, calculating, and unassuming “Silent Bulldozer”—has…

NIJERIYA@65: ‘Yancin iya dogaro da kai shi ne cikakken ‘yanci -Tanimu Yakubu

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta aOfishin Kasafin Kuɗaɗen Gwamnatin Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana cewa duk wani ‘yancin da ƙasa ba za ta iya dogaro da kanta wajen samar da kuɗaɗen bunƙasa tattalin arzikin ta ba, to ba ‘yanci ba…

Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN

Daga Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya tabbatar da cewa an biya basussukan waje na adadin Dalar Amurka biliyan 2.86, daga Janairu zuwa Agusta, 2025. Bayanin yana cikin wasu alƙaluman ƙididdigar bayanan kuɗaɗe, wanda CBN ya fitar cikin…

CBN ya yi alƙawarin samar da takardun Naira masu tsafta

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya yi alƙawarin ci gaba da aikin samar da takardun Naira masu tsafta. Sannan kuma bankin ya ƙara yin kira ga ‘yan Nijeriya su riƙa ɗaukar Naira da daraja, su daina shafa wa…

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabbin Motoci 50 Masu Kujeru 18, Ya Ce Hakan Alama Ce Ta Buɗe Sabon Babi A Kamfanin Sufurin Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al’umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar ta kai wa ƙololuwa. Gwamnan…