ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Year: 2025

Tinubu Ya Zaɓi Gwamna Dauda Lawal Cikin Tawagar G20 A Afirka Ta Kudu

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kasance cikin gwamnonin da aka zaɓa domin raka Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu zuwa taron Shugabannin Ƙasashe 20 (G20 ) da za a gudanar a Afirka ta Kudu. Taron, wanda za a yi ranar…

TARON WAYAR DA KAI A ENUGU: ‘Doka ta bada damar hukunta masu wulaƙanta takardun Naira’ – CBN

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN), ya yi kakkausan gargaɗi cewa dokar ƙasa ta tanadi hukunci kan masu wulaƙanta takardun Naira. Gargaɗin ya fito ne daga bakin Daraktar Riƙo ta Sashen Hulɗa da Jama’a, Yaɗa Labarai da Wayar da…

Shin ya dace Shaikh Masussuka ya amsa muƙabalar da gwamnatin Katsina ta shirya?

Sakamakon koke-koken da Malam Izala ke yawan aikawa game da salon wa’azin Mahaddacin Alƙur’anin nan da ke Katsina, Shaikh Yahaya Masusska, gwamnatin jihar ta sanar da cewa za ta shirya wani zama na musamman domin kowa ya kare kan sa,…

Ta’aziyya: Dan Agbese gwarzo ne na haƙiƙa a fagen aikin jarida, inji Ministan Yaɗa Labarai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana alhini kan rasuwar fitaccen ɗan jaridar nan, Cif Dan Agbese, wanda ya rasu a ranar Litinin. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata a Abuja,…

CBN Ya Tashi Haiƙan: Malejin farashin kayayyaki ya ƙara yin ƙasa zuwa kashi 16.05, yayin da Asusun Kuɗaɗen Waje ya kai Dala biliyan 46.7

Ashafa Murnai Barkiya Tsare-tsaren Hada-hadar Kuɗaɗe a ƙarƙashin aiwatarwar Babban Bankin Nijeriya (CBN) na ci gaba da samun nasarorin haihuwar ‘ya’ya masu idanu, har ma da ‘yan tagwaye, yayin da farashin kayayyaki ya ƙara sauka ƙasa zuwa kashi 16.05 bisa…

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin ceto ’yan matan makarantar Kebbi da aka sace cikin gaggawa, ta jaddada kare ’yan ƙasa

Gwamnatin Tarayya ta nuna damuwa matuƙa tare da jajanta wa iyalai da dangin ɗalibai mata da aka sace daga Makarantar Sakandaren Mata ta Gwamnati da ke Maga a Ƙaramar Hukumar Danko/Wasagu, a Jihar Kebbi. A cikin wata sanarwa da ya…

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin “Next Moonshot”

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin “Next Moonshot”, da zai bada damar samun tallafin Naira miliyan 50 ga ɗalibai masu kirkire-kirkire Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta ƙaddamar da sabon shirin tallafa wa kirkire-kirkiren ɗalibai da ake kira Student Venture Capital…

Farashin Kayan Abinci na cigaba da sauka a Jihohin Arewa Maso Gabas

Farashin kayayyakin abinci na cigaba da sauka sosai a jihohin Borno, Yobe da Adamawa, a cewar wani bincike da Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya gudanar a manyan kasuwanni. Rahoton ya nuna cewa farashin shinkafa, masara, wake, gero, barkono,…

Tsaro: Gwamnatin Tarayya Ta Ƙara Tura Sojoji a Jihar Zamfara Don Yaƙi da ‘Yan Ta’adda

Gwamnatin Tarayya ta kara tura karin sojoji zuwa jihar Zamfara domin ci gaba da yaki da ‘yan bindiga da sauran masu laifi a jihar. Ƙaramin Ministan Tsaro, Alhaji Bello Matawalle, ne ya bayyana hakan yayin da yake jawabi ga magoya…

Gwamnan CBN ya yaba kan jinjina da kyakkyawar shaidar da Cibiyar S&P Global ta yi wa tattalin arzikin Nijeriya

Rahoto Daga CBN Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya nuna yabawa dangane da kyakkyawar shaida da jinjina tare da ɗaga matsayi da Cibiyar Bin-diddigin Tattalin Arziki ta Duniya, S&P Global Ratings ta yi wa tattalin…