Gwamnatin Najeriya Na Shirin Kaddamar da Shirin da Zai Daidaita Farashin Abinci da Haɓaka Arzikin Manoman Kasar
Mataimakin shugaban kasar Kashim Shettima ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a a yayinda yake ganawa da mambobin kwamitin gudanarwa kan Tsarin dabarun yaki da ƙarancin abinci wanda shugaban kasa ya kafa, a fadar shugaban kasa. Shirin yaki da tsadar…
Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci Ta Ziyarci Zamfara, Ta Yaba Wa Gwamna Dauda Lawal Bisa Ƙoƙarin Yaƙi Da ‘Yan Bindiga
Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Ƙasa ta yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal kan yadda ya ke tallafa wa cibiyar,tare da ɗauki nauyin wannan shiri na cibiyar, tare da jajircewar sa wajen tabbatar da tsaron rayukan al’ummar jihar. Wata…
Tinubu ya dage wajen samar da tsaro da zaman lafiya — Minista
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana ɗaukar matakan da suka dace domin samar da zaman lafiya da tsaro a matsayin ginshiƙan cigaban ƙasa nan masu ɗorewa. Mai…
DA DUMI-DUMI! Za a Bai Wa Maniyyatan Najeriya Guzirinsu A Tsabar Kuɗi
A wani yunkuri na tabbatar da cewa ba a sami wata tangarda a aikin Hajjin bana ba,Babban bankin Najeriya ya amince da bai wa hukumar aikin Hajji ta Kasa tsurar kudaden guzirin Alhazai don a raba musu a hannu. Wannan…
UNDP TA YABA WA GWAMNA LAWAL, TA CE GWAMNATIN ZAMFARA TA ZAMA ABIN KOYI GA SAURAN JIHOHI WAJEN TALLAFA WA AL’UMMA
Hukumar Raya Ƙasashe ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNDP) ta yaba wa Gwamna Dauda Lawal bisa jajircewarsa wajen ba da tallafin da zai amfani al’ummar jihar Zamfara. A ranar Laraba ne hukumar UNDP ta ƙaddamar da Cibiyar Magance Ƙalubalen Ci Gaba…
Fadar Shugaban Ƙasa Ta Karyata Jita-Jitar Hana Shettima Shiga Villa
Fadar Shugaban Ƙasa ta musanta jita-jitar da ke cewa an hana Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, shiga fadar shugaban ƙasa. A wata sanarwa da mai taimaka wa Shugaban Ƙasa kan harkokin watsa labarai a ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Stanley Nkwocha,…
GWAMNATIN TARAYYA TA SAKI NAIRA BILIYAN 50 DOMIN KYAUTATA WALWALAR MA’AIKATAN JAMI’O’I – MINISTAN ILIMI
Ministan Ilimi na Najeriya, Dakta Maruf Olatunji Alausa, ya sanar da sakin kudade har Naira biliyan 50 da gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da su domin biyan hakkokin ma’aikatan jami’o’in tarayya. Wannan mataki yana daga cikin cikar…
Jirgin Farko Daga Minna Zuwa Abuja Ya Nuna Haɗin Gwiwar Gwamnatin Tarayya Da Jihohi – Minista
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce nasarar tashin jirgin kasuwanci na farko daga Filin Jirgin Sama na Bola Ahmed Tinubu da ke Minna alama ce ta haɗin gwiwa mai ƙarfi tsakanin Gwamnatin Tarayya da…
Ministan Labarai Zai Horas da Ƴan Jaridun Soshiyal Midiya Kan Hanyoyin Watsa Labarai na Zamani
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa ma’aikatarsa za ta fara horar da ‘yan jaridun soshiyal midiya kan sabbin hanyoyin yaɗa labarai da kuma amfani da fasahar zamani. Ministan ya bayyana haka ne…
Minista Ya Sake Jaddada Ƙudirin Sabunta Kayan Aikin Watsa Labarai Na Gwamnati
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya sake jaddada aniyar Gwamnatin Tarayya ta sabuntawa da kuma inganta dukkanin kayan aikin watsa labarai na gwamnati, a wani ɓangare na ƙoƙarin ta na gyara fagen yaɗa labarai a…










