Gwamnati ta fara shirin tabbatar da ƙananan manoma sun amfana da sabbin taraktocin Belarus
Gwamnatin Tarayya ta ce tana aiki kan tsare-tsare na musamman domin tabbatar da cewa sabbin taraktocin Belarus da aka ajiye za su amfanar da kananan manoma a faɗin ƙasar. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa shugaban ƙasa…
Muna Sauya Zamfara Zuwa Jihar Fasahar Zamani, In ji Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na gina jihar da ke tafiya bisa tsarin zamani mai dogaro da fasahar zamani. A ranar Talata, gwamnan ya buɗe shirin horas da kwamfuta ga kwamishinoni da manyan masu ba da…
Sababbin shugabannin rundunonin soja sun ziyarci mai bawa shugaban ƙasa shawara a fannin tsaro (NSA)
Sababbin shugabannin rundunonin sojan Najeriya sun kai ziyarar girmamawa ga mai bawa shugaban ƙasa shawara a fannin tsaro (NSA) Mallam Nuhu Ribadu a yau Talata.
Shugaba Tinubu ya sauya manyan hafsoshin tsaron Najeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauye-sauye a manyan mukaman rundunonin tsaron ƙasar, a wani yunkuri na ƙarfafa tsarin tsaron Najeriya. A cikin sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai, Sunday Dare, ya fitar…
Nijeriya Za Ta Gudanar da Taron Farko na IPI Afrika – Minista
Nijeriya ta amince da karɓar baƙuncin babban taron farko na ƙasashen nahiyar Afrika na Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Duniya (IPI). Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan a wurin wani taro da…
Labari cikin hoto
Daga hagu zuwa dama – Tsohon mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Malam Garba Shehu; Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris; Shugaban Kwamitin Zartarwa na Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Duniya (International Press Institute – IPI), Mista…
Nijeriya na ƙarfafa hulɗa da ƙasashen duniya don ƙaryata labaran ƙarya – Minista
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jaddada ƙudirin Gwamnatin Tarayya na ƙarfafa hulɗa da abokan ta na ƙasashen duniya domin yaƙar labaran ƙarya da ake yaɗawa don ɓata sunan Nijeriya. Idris ya bayyana hakan ne…
NFTD ta jinjina wa Yakubu, Babban Daraktan Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya
Ashafa Murnai Barkiya Ƙungiyar NFTD, mai rajin jaddada bin ƙa’ida da bayyana yadda ake kashe kuɗaɗen gwamnati, ta jinjina tare da nuna yabo ga Babban Daraktan Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, dangane da yadda ya fito da tsarin fayyace…
CBN ya yi farin cikin cire Nijeriya daga ƙasashen da FATF ke kaffa-kaffar hada-hadar kuɗaɗe da su
Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa cire sunan Nijeriya daga ƙasashen da ake sa-ido da kaffa-kaffar hada-hadar kuɗaɗe da su a duniya cewa, hakan tabbaci ne da ke nuna duniya ta gamsu da tsare-tsaren tattalin arzikin…
Gwamna Lawal Ya Jagoranci Ƙaddamar Da Kwamitocin PDP Gabanin Babban Taron Jam’iyyar
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da kwamitocin tantancewa da na ayyuka na musamman na jam’iyyar PDP a ranar Juma’a, a shirye-shiryen gudanar da babban taron gangamin jam’iyyar mai zuwa. An tsara babban taron zaben shugabannin jam’iyyar PDP na…










