ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Year: 2025

Hedikwatar Tsaron Najeriya Ta Karyata Zargin Yunƙurin Juyin Mulki

A wani jawabi da ta fitar don fayyace dalilin soke bukukuwan samun ‘Yancin Kai, Hedikwatar Tsaron Najeriya ta musanta jita-jitar da ke yawo kan zargin yunƙurin juyin mulki. A cikin wata sanarwa da Birgediya Janar Tukur Gusau ya rattaba wa…

‘Yan Nijeriya Na Dab Da Fita Daga Halin Ƙuncin Talauci – Shettima

Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Ibrahim Shettima, ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa; nan ba da jimawa ba, za a kawo karshen matsalar tattalin arzikin da kasar ke fama da shi, a wani sabon mataki na bunkasa tattalin arzikin kasar. Da…

GWAMNA DAUDA LAWAL: Sabon Salo Na Shugabanci Daga Arewa – Jagora Mai Hangen Nesa Da Kishin Al’umma

A cikin tarihi na shugabanci a Arewa, akwai lokutan da jama’a ke yin mafarkin samun jagora mai gaskiya, hangen nesa da kishin al’umma. A yau, wannan mafarki ya zama gaskiya a jihar Zamfara ta hannun Gwamna Dauda Lawal — mutum…

Sauye-sauyen Da Tinubu Ya Kawo Suna Haifar da Gagarumin Cigaba Ga Jama’a — Minista

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tsarin sauye-sauyen da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu yake aiwatarwa yana haifar da sakamako mai kyau, wanda ke bai wa gwamnatocin jihohi damar gudanar da ayyuka masu…

Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Fursunoni Bayan Kammala Zaman Kurkuku

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa tana aiki tare da Ƙungiyar Lauyoyi ta Nijeriya (NBA) domin ƙirƙirar shirye-shiryen tallafawa fursunoni bayan sun kammala zaman kurkuku da kuma bayar da taimakon shari’a kyauta ga waɗanda ke jiran gurfanarwa. Ministan Cikin Gida, Dr….

Gwamna Lawal Ya Gana da Majalisar Malamai ta Zamfara, Ya Nemi A Ƙara Addu’o’in Neman Zaman Lafiya

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya roƙi Majalisar Malamai ta Jihar da ta ƙara dagewa wajen yin addu’o’i domin samun zaman lafiya da dawwamammen tsaro a faɗin jihar. Gwamnan ya yi wannan kira ne a ranar Alhamis yayin wata ganawa…

Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Dare Lawal, ya bayyana alhini mai zurfi bayan samun rahoton kisan jami’an tsaro takwas da ’yan bindiga suka yi a hanyar Funtuwa zuwa Gusau. Rahoton ya bayyana cewa harin ya shafi jami’an ‘yan sanda da Askarawan…

Borno Ta Fi Kowace Jiha Juriya a Nijeriya – Idris

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana Borno a matsayin jihar da ta fi kowace jiha juriya a Nijeriya, domin mutanen ta sun ƙware wajen shawo kan duk wani ƙalubale. Idris ya bayyana hakan ne…

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, ya jagoranci Kwamishinonin a ziyartar tashar samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana a Maiduguri

A matsayin wani ɓangare na taron kowane kwata na Ƙungiyar Gwamnonin Jam’iyyar APC (Progressive Governors’ Forum) tare da Kwamishinonin Yada Labarai daga jihohin da jam’iyyar APC ke mulki, Mai Girma Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya…

Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai ya jagoranci taron NSDF

Ministan Yada Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, a matsayin sa na Shugaban Ƙungiyar Cigaban Jihar Neja (Niger State Development Forum – NSDF) ya jagoranci taron ƙungiyar a ofishin sa dake Abuja, a jiya Talata, tare da mataimakin ƙungiyar,…