Daga hagu zuwa dama – Tsohon mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Malam Garba Shehu; Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris; Shugaban Kwamitin Zartarwa na Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Duniya (International Press Institute – IPI), Mista Marton Gergely; Wakilin Najeriya da Afirka a Kwamitin Zartarwa na ƙungiyar ta IPI, Mista Raheem Adedoyin; da Mataimakin Farfesa a Sashen Harkokin Sadarwa na Jami’ar Bayero Kano, Dakta Sule Yau Sule – a wajen taro na duniya na murnar cika shekaru 75 na Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Duniya (International Press Institute – IPI) da aka gudanar a Vienna, Austria, jiya Juma’a.
Labari cikin hoto
