Skip to content
Thu, Nov 13, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Tag: CBN

SHIRIN BUNƘASA TATTALIN ARZIKI: CBN da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi (DGAS)
Labarai

SHIRIN BUNƘASA TATTALIN ARZIKI: CBN da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi (DGAS)

EditorNovember 12, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) tare da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar…

  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

SHIRIN BUNƘASA TATTALIN ARZIKI: CBN da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi (DGAS)

EditorNovember 12, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) tare da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi, domin zaburar da harkokin tattalin arziki bunƙasa. Shirin mai suna Dis-inflation and Growth Acceleration Strategy (DGAS), an ƙaddamar da shi ne domin hana malejin…

Labarai

Manufar ƙarfafa jarin bankuna shi ne inganta tsarin hada-hadar kuɗaɗe da bunƙasa ƙarfin tattalin arzikin ƙasa zuwa Dala Tiriliyan Ɗaya -CBN

EditorNovember 12, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya ya jaddada cewa babbar manufar tilasta wa bankunan kasuwanci su ƙarfafa jarin su shi ne, domin a ƙara inganta tsarin hada-hadar kuɗaɗe, ta yadda tattalin arzikin Nijeriya zai dangane zuwa Dala Tiriliyoyan 1 nan da shekarar 2030. CBN ya…

Labarai

Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa ’Yan Sanda Domin Inganta Ayyukan Su A Zamfara – Gwamna Lawal

EditorNovember 12, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatin sa na ci gaba da tallafa wa Rundunar ’Yan Sanda domin inganta ayyukansu a faɗin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ya karɓi baƙuncin Sakataren Zartarwa na Hukumar Tallafa wa Harkokin…

Labarai

Gwamna Lawal Ya Tabbatar Da Cikakken Goyon Bayan Gwamnatin Sa Ga Jami’ar Kimiyyar Likitanci Da Ke Tsafe

EditorNovember 10, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyarsa ta ci gaba da bai wa sabuwar Jami’ar Kimiyyar Likitanci da Fasahar Lafiya ta Tarayya da ke Tsafe cikakken goyon baya domin tabbatar da nasarar kafuwarta da ci gabanta. A ranar Litinin ne Mataimakin Shugaban Jami’ar, Farfesa…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Manufar ƙarfafa jarin bankuna shi ne inganta tsarin hada-hadar kuɗaɗe da bunƙasa ƙarfin tattalin arzikin ƙasa zuwa Dala Tiriliyan Ɗaya -CBN

EditorNovember 12, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya ya jaddada cewa babbar manufar tilasta wa bankunan kasuwanci su ƙarfafa jarin su shi ne, domin a ƙara inganta tsarin hada-hadar kuɗaɗe, ta yadda tattalin arzikin Nijeriya zai dangane…

2
Labarai

Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa ’Yan Sanda Domin Inganta Ayyukan Su A Zamfara – Gwamna Lawal

EditorNovember 12, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada aniyar gwamnatin sa na ci gaba da tallafa wa Rundunar ’Yan Sanda domin inganta ayyukansu a faɗin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da…

3
Labarai

Gwamna Lawal Ya Tabbatar Da Cikakken Goyon Bayan Gwamnatin Sa Ga Jami’ar Kimiyyar Likitanci Da Ke Tsafe

EditorNovember 10, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyarsa ta ci gaba da bai wa sabuwar Jami’ar Kimiyyar Likitanci da Fasahar Lafiya ta Tarayya da ke Tsafe cikakken goyon baya domin tabbatar da nasarar kafuwarta da…

4
Labarai

Gwamnati Ta Roƙi ‘Yan Nijeriya Su Kwantar da Hankali Kan Rikicin Diflomasiyya da Amurka

EditorNovember 10, 2025

Gwamnatin Tarayya ta buƙaci ‘yan Nijeriya da su kwantar da hankalin su dangane da rikicin diflomasiyya da ake ciki tsakanin Nijeriya da Amurka. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

BARAU JIBRIN: THE SILENT GIANT REDEFINING LEADERSHIP IN NORTHERN NIGERIA

EditorOctober 9, 2025
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
  • ƘUNGIYAR GWAMNONIN APC NA PGF SUN ZIYARCI GWAMNAN NEJA
  • Jami’ar Tarayya ta Dutse Ta Karɓi Naira Miliyan 867 Don Tallafin Kuɗin Dalibai 7738 Daga NELFUND
  • SHIRIN BUNƘASA TATTALIN ARZIKI: CBN da Gwamnatin Tarayya sun ƙaddamar da Shirin Daƙile Tsadar Rayuwa da Hauhawar Farashi (DGAS)
  • Manufar ƙarfafa jarin bankuna shi ne inganta tsarin hada-hadar kuɗaɗe da bunƙasa ƙarfin tattalin arzikin ƙasa zuwa Dala Tiriliyan Ɗaya -CBN
  • Za Mu Ci Gaba Da Tallafa Wa ’Yan Sanda Domin Inganta Ayyukan Su A Zamfara – Gwamna Lawal
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.