Kasar Sin ta yi gargadi ga kasashen Amurka da Indiya
Kasar Sin ta gargadi Amurka da Indiya da su gujewa amfani da kasar Sin wajen yin fito-na-fito ta hadaka biyo bayan sanarwar Amurka na kara yawan sayar da makamai ga Indiya. Kamar yadda Press TV ta ruwaito, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin kasashen wajen Sin, Guo Jiakun ya yi gargadi ga Washington da ta…
