Gwamna Lawal Ya Jagoranci Ƙaddamar Da Kwamitocin PDP Gabanin Babban Taron Jam’iyyar
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da kwamitocin tantancewa da na ayyuka na musamman na jam’iyyar PDP a ranar Juma’a, a shirye-shiryen gudanar da babban taron gangamin jam’iyyar mai zuwa. An tsara babban taron zaben shugabannin jam’iyyar PDP na ƙasa (Elective National Convention) don gudana a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, daga ranar 15…
