GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA KWAMITIN KULA DA AIKIN HAJJIN 2025, YA JADDADA BUƘATAR KAUTATA JIN DAƊIN ALHAZAN ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ɗora wa Kwamitin Kula da Aikin Hajji Na 2025 alhakin tabbatar da jin daɗin alhazan jihar baki ɗaya a yayin da suke gudanar da aikin Hajjin bana. A ranar Laraba ne aka ƙaddamar da kwamiti mai suna ‘Amirul Hajj’ na Jihar Zamfara na shekarar 2025 a gidan gwamnati da…
