Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa
Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo a yankin yammacin Afirka tsakanin karshen watan Nuwamba zuwa tsakiyar…
