Editor

Minista ya ƙaddamar da shugabannin hukumar gudanarwar NIPR, ya jaddada aiki tare domin cimma nasarar Ajandar Sabon Ƙudiri

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jaddada tabbacin yin aiki tare da Cibiyar Ƙwararru Kan Hulɗa Da Jama’a Da Yaɗa Labarai (NIPR) wajen tsare-tsaren hanyoyin sadarwar da za su tabbatar da cimma nasarar Ajandar Sabon Ƙudiri ta gwamnatin Tinubu. Idris ya yi wannan tabbaci ne lokacin da ya ke jawabi…

Read More

Gwarzon Ƙara Wa Dimokiraɗiyya Karsashi: Hukumar Zaɓen Liberiya ta karrama Yakubu, Shugaban INEC

Farfesa Yakubu ya na karɓar hatimin karramawa daga hannun Madam Davidetta Browne Lansanah a birnin Monrovia Hukumar Zaɓe ta Laberiya (NEC) ta yi jinjina da damƙa kambin yabo ga Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, bisa ƙoƙari da muhimmiyar rawar da ya taka wajen ƙara wa dimokiraɗiyya karsashi a ƙasar. Wannan karramawa…

Read More

Sheikh Ibraheem Zakzaky’s Impact on Understanding and Revering Sayyida Zahara (AS)

Sheikh Ibraheem Zakzaky’s profound influence on comprehending and venerating Sayyida Zahara (AS) in Nigeria has been a transformative journey that extends beyond religious boundaries. The renowned Nigerian Islamic scholar and leader of the Islamic Movement in Nigeria (IMN) has played a pivotal role in fostering a deep understanding and reverence for Sayyida Zahara, the daughter…

Read More

Abin da ya sa Ridha Clinic ya zama inuwar kowa

Daga Muhammad Idrees Cikin burin wannan Harka akwai samar da wasu abubuwa da za su amfani al’umma da rage musu radadin yanayi da kuma koyar da su yadda ake gudanar da wadannan abubuwan. A gaba-gaba na kan wannan buri, akwai abu biyu, samar da makarantu na gaske, tun daga Firamare, Sakandare da ma Jami’o’i, sai…

Read More

Ansarullah: Yemeni Army’s Operations Left Significant Economic Impact on Israel

The Spokesman for Ansarullah Resistance Movement Mohammad Abdul-Salam said the Yemeni army’s operations against the vessels that are owned by Israel or bound for the occupied Palestinian territories have taken a big toll on the regime’s economy. “Yemen’s operations have left a significant economic impact on the Israeli enemy,” Abdul-Salam said on Sunday, presstv reported….

Read More