Skip to content
Sat, Jun 21, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Category: Ilimi

Gidauniyar Aig-Imoukhuede ta ƙaddamar da kamfen don Sauya Cibiyoyin Kula da Lafiya na Farko a Najeriya
Ilimi, Labarai, Labarai

Gidauniyar Aig-Imoukhuede ta ƙaddamar da kamfen don Sauya Cibiyoyin Kula da Lafiya na Farko a Najeriya

EditorNovember 15, 2024

Gidauniyar Aig-Imoukhuede, wata babbar ƙungiya mai zaman kanta da ta himmatu wajen inganta ayyukan yi wa jama’a hidima a nahiyar…

Gwamna Uba Sani Ya Ba Da Umarnin Binciken Bidiyon Da Ake Yi Wa Dan-Balki Kwamanda Bulala
Ilimi, Labarai, Labarai

Gwamna Uba Sani Ya Ba Da Umarnin Binciken Bidiyon Da Ake Yi Wa Dan-Balki Kwamanda Bulala

EditorJuly 18, 2024July 18, 2024

Daga Wakilanmu An ja hankalin gwamnatin jihar Kaduna game da wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta, inda aka…

Hukumar Zakka da Waƙafi ta Jihar Zamfara:
Ilimi, Labarai

Hukumar Zakka da Waƙafi ta Jihar Zamfara:

EditorApril 11, 2024

Fata Ga Marasa Galihu Da Kawo Canji A Rayuwar Jama’a Daga Abdullahi Musa A ‘yan makonnin da suka gabata ne…

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano
Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake…

An yi kira ga Daliban da aka Ya ye a Makaratar Fudiyya Mairuwa
Ilimi

An yi kira ga Daliban da aka Ya ye a Makaratar Fudiyya Mairuwa

Haruna YakunuJanuary 6, 2024

Daga Awwal Jibril ‘YankaraA ranar Asabar 6-1-2024 ne ‘Yan Uwa Musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky NA Da’irar Mairuwa da ke…

An yaba wa Daliba da Malamai na Makaratar Fudiyya a Mairuwa Jihar Katsina
Ilimi

An yaba wa Daliba da Malamai na Makaratar Fudiyya a Mairuwa Jihar Katsina

Haruna YakunuJanuary 6, 2024

Daga Awwal Jibril ‘YankaraA ranar Asabar 6-1-2024 ne ‘Yan Uwa Musulmi Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky NA Da’irar Mairuwa da ke…

Tasirin Shaikh Ibraheem Zakzaky A kan Fahimta Da Girmama Sayyida Zahara (AS)
Ilimi

Tasirin Shaikh Ibraheem Zakzaky A kan Fahimta Da Girmama Sayyida Zahara (AS)

EditorDecember 29, 2023December 29, 2023

Babban tasirin Shaikh Ibraheem Zakzaky wajen fahimtar Sayyida Zahara (AS) da girmama Sayyida Zahara (AS) a Nijeriya, tafiya ce mai…

  • Popular Post
  • Labarai
Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Rahoto

Abin da ya sa Ridha Clinic ya zama inuwar kowa

EditorDecember 22, 2023

Daga Muhammad Idrees Cikin burin wannan Harka akwai samar da wasu abubuwa da za su amfani al'umma da rage musu radadin yanayi da kuma koyar da su yadda ake gudanar da wadannan abubuwan. A gaba-gaba na kan wannan buri, akwai abu biyu, samar da makarantu…

Labarai

Gobe Talata Obasanjo Zai Ƙaddamar Da Asibitin Yariman Bakura, Tare Da Wasu Ayyuka A Zamfara

EditorJune 16, 2025

Tsohon shugaban ƙasar nan, Chief Olusegun Obasanjo zai shiga jihar Zamfara domin ƙaddamar da wasu ayyukan da Gwamna Dauda Lawal ya yi a jihar, wanda zai haɗa da babban asibitin Yariman Bakura da kuma wasu hanyoyi a babban birnin jihar. Cikin wata sanarwa da mai…

Labarai

Nijeriya Na Kan Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arziki Da Dawo Da Martabar Ƙasa — Ministan Yaɗa Labarai

EditorJune 14, 2025

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin Nijeriya, dawo da ƙwarin gwiwar masu zuba jari, da kuma ƙarfafa dimokiraɗiyya a ƙasar. A wata hira ta musamman da ya yi…

Labarai

Haɗin kai tsakanin Gwamnati da Majalisa ya haifar da manyan Nasarori a cikin shekaru 2 -Shugaba Tinubu

EditorJune 13, 2025

A wani bangare mai karfi na jawabin sa a yayin zaman hadin gwiwar Majalisar Tarayya domin bikin Ranar Dimokuradiyya, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna matukar godiya da yabo ga ‘yan majalisar tarayya bisa yadda suka bayar da cikakken hadin kai ga bangaren zartaswa…

Labarai

Isra’ila za ta ɗanɗana kuɗarta, in ji Ayatollah Khamenei

EditorJune 13, 2025

Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce "Isra'ila ta shirya shan uƙuba" bayan hare-haren da ta ƙaddamar cikin dare kan cibiyoyin nukiliya na Iran da kuma kashe manyan jami'an sojinta. Ya ce Isra'ila "ta aikata mummunan laifi a cikin ƙasarmu a yau"…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Nijeriya Na Kan Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arziki Da Dawo Da Martabar Ƙasa — Ministan Yaɗa Labarai

EditorJune 14, 2025

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Gwamnatin Tarayya tana ɗaukar manyan matakai domin farfaɗo da tattalin arzikin Nijeriya, dawo da ƙwarin gwiwar masu zuba jari, da kuma ƙarfafa dimokiraɗiyya…

2
Labarai

Haɗin kai tsakanin Gwamnati da Majalisa ya haifar da manyan Nasarori a cikin shekaru 2 -Shugaba Tinubu

EditorJune 13, 2025

A wani bangare mai karfi na jawabin sa a yayin zaman hadin gwiwar Majalisar Tarayya domin bikin Ranar Dimokuradiyya, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna matukar godiya da yabo ga ‘yan majalisar tarayya bisa…

3
Labarai

Isra’ila za ta ɗanɗana kuɗarta, in ji Ayatollah Khamenei

EditorJune 13, 2025

Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce "Isra'ila ta shirya shan uƙuba" bayan hare-haren da ta ƙaddamar cikin dare kan cibiyoyin nukiliya na Iran da kuma kashe manyan jami'an sojinta. Ya ce…

4
Labarai

Sojojin Najeriya Sun Kashe Ƙasurgumin Ɗan Ta’adda da aka fi sani da Auta a Jihar Zamfara

EditorJune 13, 2025

Rundunar sojin Najeriya ta samu gagarumar nasara a yakin da take da ta’addanci a jihar Zamfara, bayan da dakarun Mobile Strike Team (MST) na Operation FASAN YAMMA (OPFY) suka hallaka wasu fitattun ‘yan ta’adda a…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

Transform Your Ramadan with the book: 30 Days of Spiritual Reflection: A Journey Through Ramadan

EditorMarch 16, 2025
Almizan English

A Tale of Two Contrasting Books: Babangida: A Journey in Service and Master Your Life @30

EditorMarch 9, 2025
Almizan English

BARAU JIBRIN: METHODICALLY DECIMATING THE KWANKWASSIYA EMPIRE…

EditorNovember 10, 2024November 10, 2024
  • Nasarorin Gwamna Lawal A Zamfara Abin Mamaki da Alfahari Ne Inji Tsohon Shugaban Ƙasa Obasanjo
  • AYYUKAN RAYA ƘASA: Sanata Orji Kalu Ya Jinjina Wa Hazaƙar Gwamna Lawal
  • Gobe Talata Obasanjo Zai Ƙaddamar Da Asibitin Yariman Bakura, Tare Da Wasu Ayyuka A Zamfara
  • Nijeriya Na Kan Hanyar Farfaɗowar Tattalin Arziki Da Dawo Da Martabar Ƙasa — Ministan Yaɗa Labarai
  • Haɗin kai tsakanin Gwamnati da Majalisa ya haifar da manyan Nasarori a cikin shekaru 2 -Shugaba Tinubu
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.