Haɗakar ‘Yan Adawa Ba Za Ta yi Tasiri Ba Domin Cike Take Da ‘Yan Siyasar Da Ba Sa Kishin Al’umma – Abdul’aziz Abdul’aziz
Babban mai taimakawa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin jaridu, Abdul’aziz Abdul’aziz, ya bayyana yunƙurin kafa jam’iyyar haɗakar adawa…