Skip to content
Sun, Oct 5, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro
Flash News
1 Najeriya Ta Jaddada Ƙudurin Ta Na Inganta Samar da Abinci a Duniya a Taron UNGA80
2 Gwamnatin Tarayya na cigaba da raba tallafin kayan noma ga manoma a jihohin Arewa
3 SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….
4 NIJERIYA@65: ‘Yancin iya dogaro da kai shi ne cikakken ‘yanci -Tanimu Yakubu
5 Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN
6 CBN ya yi alƙawarin samar da takardun Naira masu tsafta
Labarai

Najeriya Ta Jaddada Ƙudurin Ta Na Inganta Samar da Abinci a Duniya a Taron UNGA80

EditorOctober 4, 2025
Labarai

Gwamnatin Tarayya na cigaba da raba tallafin kayan noma ga manoma a jihohin Arewa

EditorOctober 4, 2025
Labarai

NIJERIYA@65: ‘Yancin iya dogaro da kai shi ne cikakken ‘yanci -Tanimu Yakubu

EditorOctober 3, 2025
Labarai

Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN

EditorOctober 3, 2025
Labarai

CBN ya yi alƙawarin samar da takardun Naira masu tsafta

EditorOctober 3, 2025
Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabbin Motoci 50 Masu Kujeru 18, Ya Ce Hakan Alama Ce Ta Buɗe Sabon Babi A Kamfanin Sufurin Zamfara

EditorOctober 2, 2025
Labarai

Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala babban taron MDD

EditorOctober 2, 2025
Labarai

Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da dabarun sadarwa don inganta ilimi na shekara 3

EditorOctober 2, 2025
Labarai

Najeriya @65: Mun samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka gabata — Tinubu

EditorOctober 1, 2025
Labarai

Haɗakar ‘Yan Adawa Ba Za Ta yi Tasiri Ba Domin Cike Take Da ‘Yan Siyasar Da Ba Sa Kishin Al’umma – Abdul’aziz Abdul’aziz

EditorOctober 1, 2025
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da kudin harajin kwastam na kashi 4% kan Kayan da ake shigo da su Najeriya
Labarai

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da kudin harajin kwastam na kashi 4% kan Kayan da ake shigo da su Najeriya

EditorSeptember 17, 2025

Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta dakatar da aiwatar da kudin harajin kashi 4% na Farashin kaya kafin ɗauko su…

Za A Fassara Kasafin Kuɗaɗe Zuwa Hausa Da Wasu Harsunan Najeriya -Yakubu
Labarai

Za A Fassara Kasafin Kuɗaɗe Zuwa Hausa Da Wasu Harsunan Najeriya -Yakubu

EditorSeptember 14, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta na Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana cewa ana kan shirye-shiryen fassara bayanan…

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Aiki Da Kasafin 2025 Cikin Satumba -Yakubu
Labarai

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Aiki Da Kasafin 2025 Cikin Satumba -Yakubu

EditorSeptember 14, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za a fara aiki da kasafin 2025 a cikin watan Satumba. Babban…

Gwamna Lawal Ya Raba Kayan Karatu 408,137 Ga Makarantun Gwamnatin Zamfara
Labarai

Gwamna Lawal Ya Raba Kayan Karatu 408,137 Ga Makarantun Gwamnatin Zamfara

EditorSeptember 14, 2025

Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sayo kayan koyo da koyarwa har guda 408,137 domin rabawa ga makarantun…

Etsu Nupe Ginshiƙin Zaman Lafiya Da Haɗin Kai Ne A Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai
Labarai

Etsu Nupe Ginshiƙin Zaman Lafiya Da Haɗin Kai Ne A Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai

EditorSeptember 13, 2025

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana Etsu Nupe, Mai Martaba Alhaji Yahaya Abubakar, a…

Sojojin Najeriya sun kashe mataimakin kwamandan ’yan bindiga a Jihar Kogi
Labarai

Sojojin Najeriya sun kashe mataimakin kwamandan ’yan bindiga a Jihar Kogi

EditorSeptember 13, 2025

Sojojin Najeriya na Runduna ta 12 da ke Lokoja sun tabbatar da kashe wani fitaccen mataimakin kwamandan ’yan bindiga a…

Gwamnatin Tinubu Za ta Gaggauta Ba da Lamunin Naira Bilyan 250 Ga Manoma
Labarai

Gwamnatin Tinubu Za ta Gaggauta Ba da Lamunin Naira Bilyan 250 Ga Manoma

EditorSeptember 13, 2025

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayar da umarnin a gaggauta sakin lamunin Naira biliyan 250 ga kananan manoma a…

Gwamna Lawal Ya Tallafa Wa Ƙananan ’Yan Kasuwa Da Sama Da Naira Biliyan 1, Ya Ce Zamfara Tana Kan Sabuwar Turba
Labarai

Gwamna Lawal Ya Tallafa Wa Ƙananan ’Yan Kasuwa Da Sama Da Naira Biliyan 1, Ya Ce Zamfara Tana Kan Sabuwar Turba

EditorSeptember 12, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa ’yan kasuwa na cikin gida cewa jihar na kan wata sabuwar turba…

Gwamna Dauda Lawal, Masu Iƙirarin Iyayen Gidan Jihar Zamfara Da Batun Takaicin Da Ke Haifar Da Ƙeta
Labarai

Gwamna Dauda Lawal, Masu Iƙirarin Iyayen Gidan Jihar Zamfara Da Batun Takaicin Da Ke Haifar Da Ƙeta

EditorSeptember 12, 2025

Daga Sulaiman Bala Idris Ku yi hasashen shekarar da muke, babu laifi a yin haka. A wannan shekarar da aka…

Kwararren Masanin Tsaro, Bulama Bukarti, Ya Karyata Ikirarin El-Rufa’i Kan Biyan ’Yan Bindiga Kuɗaɗen Fansa
Labarai

Kwararren Masanin Tsaro, Bulama Bukarti, Ya Karyata Ikirarin El-Rufa’i Kan Biyan ’Yan Bindiga Kuɗaɗen Fansa

EditorSeptember 11, 2025

Wani masanin tsaro, Dr. Bulama Bukarti, ya karyata ikirarin da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi cewa gwamnatin…

Posts navigation

Older posts
Newer posts
  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

NIJERIYA@65: ‘Yancin iya dogaro da kai shi ne cikakken ‘yanci -Tanimu Yakubu

EditorOctober 3, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta aOfishin Kasafin Kuɗaɗen Gwamnatin Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana cewa duk wani 'yancin da ƙasa ba za ta iya dogaro da kanta wajen samar da kuɗaɗen bunƙasa tattalin arzikin ta ba, to ba 'yanci ba ne, holoƙo ne, hadarin kaka.…

Labarai

Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN

EditorOctober 3, 2025

Daga Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya tabbatar da cewa an biya basussukan waje na adadin Dalar Amurka biliyan 2.86, daga Janairu zuwa Agusta, 2025. Bayanin yana cikin wasu alƙaluman ƙididdigar bayanan kuɗaɗe, wanda CBN ya fitar cikin wannan mako. Idan za a…

Labarai

CBN ya yi alƙawarin samar da takardun Naira masu tsafta

EditorOctober 3, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya yi alƙawarin ci gaba da aikin samar da takardun Naira masu tsafta. Sannan kuma bankin ya ƙara yin kira ga 'yan Nijeriya su riƙa ɗaukar Naira da daraja, su daina shafa wa takardun kuɗaɗe datti. Wannan kira…

Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabbin Motoci 50 Masu Kujeru 18, Ya Ce Hakan Alama Ce Ta Buɗe Sabon Babi A Kamfanin Sufurin Zamfara

EditorOctober 2, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al'umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar ta kai wa ƙololuwa. Gwamnan ya ƙaddamar da sabbin motocin…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN

EditorOctober 3, 2025

Daga Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya tabbatar da cewa an biya basussukan waje na adadin Dalar Amurka biliyan 2.86, daga Janairu zuwa Agusta, 2025. Bayanin yana cikin wasu alƙaluman ƙididdigar bayanan kuɗaɗe,…

2
Labarai

CBN ya yi alƙawarin samar da takardun Naira masu tsafta

EditorOctober 3, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya yi alƙawarin ci gaba da aikin samar da takardun Naira masu tsafta. Sannan kuma bankin ya ƙara yin kira ga 'yan Nijeriya su riƙa ɗaukar Naira da…

3
Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabbin Motoci 50 Masu Kujeru 18, Ya Ce Hakan Alama Ce Ta Buɗe Sabon Babi A Kamfanin Sufurin Zamfara

EditorOctober 2, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al'umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar…

4
Labarai

Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala babban taron MDD

EditorOctober 2, 2025

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 da aka gudanar a birnin New York tare da wasu muhimman tattaunawa a ƙasar Jamus. A yayin…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
Almizan English

Transform Your Ramadan with the book: 30 Days of Spiritual Reflection: A Journey Through Ramadan

EditorMarch 16, 2025
  • Najeriya Ta Jaddada Ƙudurin Ta Na Inganta Samar da Abinci a Duniya a Taron UNGA80
  • Gwamnatin Tarayya na cigaba da raba tallafin kayan noma ga manoma a jihohin Arewa
  • SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….
  • NIJERIYA@65: ‘Yancin iya dogaro da kai shi ne cikakken ‘yanci -Tanimu Yakubu
  • Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.