Haƙƙin Ayyana Makoma Da Ƙarfin Bindiga A Ƙarƙashin Dokokin Ƙasa Da Ƙasa
Daga Mujtaba Adam 19/10/2023 “ Kaicon wannan zamani da ake buƙatar sai an kawo hujjojin da za a kare haƙƙin yin gwgwarmaya ta makamai domin korar ‘yan mamaya.” Dr. Ibrahim Allush A cikin ginin Majalisar Ɗinkin Duniya, kuma a gaban babban zaurenta da mamabobinta 193 suke zaune a…
