An ƙaddamar da ginin Asusun Kula da tsaro a Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara, ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal, ta ƙaddamar da ginin amintattun Asusun Kula da Harkokin Tsaro domin daƙile ayyukan ’yan bindiga da sauran ta’addanci a jihar, inda Gwamnan ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na tallafa wa asusun ta kowane fanni. A ranar Juma’ar nan ne Gwamna Lawal ya jagoranci ƙaddamar da ginin amintattun Asusun…

Read More

Gwamnan Zamfara ya samu yabo daga Ministan Ayyuka

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu yabo daga Ministan Ayyuka, David Umahi, bisa gagarumin ci gaban da gwamnatinsa ta samu a ayyukan sabunta birane. A ranar Juma’ar da ta gabata ne Ministan ya kai ziyarar aiki Jihar Zamfara a wani rangaɗin da yake yi na duba ayyukan titunan Gwamnatin Tarayya a jihar. A wata…

Read More