Yanƙurin Trump na Shigar wa Isra’ila yaƙi: Yadda hakan ya raba kan Jami’an Gwamnatinsa

Dsga Yusuf Kabirukabiruyusuf533@gmail.com09063281016. Akwai takurawa na soja da fasaha waɗanda ke ƙara nuna rashin iyawar Isra’ila na lalata cibiyoyin nukiliya na Iran (kamar su Natanz da Fordo da aka gina a ƙarƙashin duwatsu zuwa zurfin mita 800, kamar yadda shugaban hukumar makamashin nukiliya ya bayar da rahoto). Wannan saboda Isra’ila ba ta da bam na…

Read More

Sayyid Khamene’i ya fitar da sakon ta’aziyyar rasuwar Shugaban jamhuriyar Musulunci ta Iran

Hoto: A dama marigayi Shugaban jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ibrahim Ra’isi ne tare da Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Sayyid Ali Khamene’i Sakon ta’aziyya daga Jagoran jamhuriyar Musulunci ta Iran kan rasuwar shugaban kasar da sahabbansa masu girma “kamar ta shahidi”: “Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai.Ga Allah muke kuma gare shi muke…

Read More