Skip to content
Sun, Oct 5, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Tag: Kwankwaso

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025

…The undertaker of Kwankwasiyya, Barau Jibrin’s Political Masterstroke. By Shariff Aminu Ahlan Kano politics has always been turbulent, defined by…

  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

NIJERIYA@65: ‘Yancin iya dogaro da kai shi ne cikakken ‘yanci -Tanimu Yakubu

EditorOctober 3, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta aOfishin Kasafin Kuɗaɗen Gwamnatin Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana cewa duk wani 'yancin da ƙasa ba za ta iya dogaro da kanta wajen samar da kuɗaɗen bunƙasa tattalin arzikin ta ba, to ba 'yanci ba ne, holoƙo ne, hadarin kaka.…

Labarai

Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN

EditorOctober 3, 2025

Daga Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya tabbatar da cewa an biya basussukan waje na adadin Dalar Amurka biliyan 2.86, daga Janairu zuwa Agusta, 2025. Bayanin yana cikin wasu alƙaluman ƙididdigar bayanan kuɗaɗe, wanda CBN ya fitar cikin wannan mako. Idan za a…

Labarai

CBN ya yi alƙawarin samar da takardun Naira masu tsafta

EditorOctober 3, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya yi alƙawarin ci gaba da aikin samar da takardun Naira masu tsafta. Sannan kuma bankin ya ƙara yin kira ga 'yan Nijeriya su riƙa ɗaukar Naira da daraja, su daina shafa wa takardun kuɗaɗe datti. Wannan kira…

Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabbin Motoci 50 Masu Kujeru 18, Ya Ce Hakan Alama Ce Ta Buɗe Sabon Babi A Kamfanin Sufurin Zamfara

EditorOctober 2, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al'umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar ta kai wa ƙololuwa. Gwamnan ya ƙaddamar da sabbin motocin…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN

EditorOctober 3, 2025

Daga Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya tabbatar da cewa an biya basussukan waje na adadin Dalar Amurka biliyan 2.86, daga Janairu zuwa Agusta, 2025. Bayanin yana cikin wasu alƙaluman ƙididdigar bayanan kuɗaɗe,…

2
Labarai

CBN ya yi alƙawarin samar da takardun Naira masu tsafta

EditorOctober 3, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya yi alƙawarin ci gaba da aikin samar da takardun Naira masu tsafta. Sannan kuma bankin ya ƙara yin kira ga 'yan Nijeriya su riƙa ɗaukar Naira da…

3
Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabbin Motoci 50 Masu Kujeru 18, Ya Ce Hakan Alama Ce Ta Buɗe Sabon Babi A Kamfanin Sufurin Zamfara

EditorOctober 2, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al'umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar…

4
Labarai

Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala babban taron MDD

EditorOctober 2, 2025

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 da aka gudanar a birnin New York tare da wasu muhimman tattaunawa a ƙasar Jamus. A yayin…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
Almizan English

Transform Your Ramadan with the book: 30 Days of Spiritual Reflection: A Journey Through Ramadan

EditorMarch 16, 2025
  • Najeriya Ta Jaddada Ƙudurin Ta Na Inganta Samar da Abinci a Duniya a Taron UNGA80
  • Gwamnatin Tarayya na cigaba da raba tallafin kayan noma ga manoma a jihohin Arewa
  • SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….
  • NIJERIYA@65: ‘Yancin iya dogaro da kai shi ne cikakken ‘yanci -Tanimu Yakubu
  • Nijeriya ta biya bashin Dala biliyan 2.86 cikin watanni takwas -CBN
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.