Shugaba Tinubu Ya Biya Bashin Da IMF Ke Bin Najeriya Tare da Ceto Tattalin Arzikin Kasar
A wani gagarumin yunkurin ceto tattalin arzikin Najeriya, Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta kammala biyan bashin da Asusun Bayar da lamuni na IMF ke bin Najeriya wanda ya kai dala biliyan 1.61 (kimanin naira tiriliyan 2.59) Hakan ya tabbata ne bayan bincike da aka yi a shafin IMF da ya nuna cewa sun cire sunan…
