Babu Kamshin Gaskiya a Cewar da Ake yi, Yan Ta’adda na da Makaman Da suka Fi Na Jami’an tsaron Najeriya, Inji Ministan Tsaro Badaru Abubakar

Wasu Muhimman Kalaman Ministan Tsaro Mohammed Badaru Abubakar… -A cikin shekaru biyu na gwamnatin Tinubu wadda ta tarar da ƙalubale mafi muni a tarihin ƙasashen Sahel, an sami cikakken tsaro a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna wanda a baya ya taɓa kasancewa tungar masu garkuwa da mutane. -Daga watan Mayun 2023 zuwa yanzu mun yi…

Read More

Gwamna Dauda Lawal ya tabbatar wa rundunar sojojin ƙasar nan jajircewar gwamnatinsa wajen bai wa jami’an soji cikakken goyon baya

Gwamna Dauda Lawal ya tabbatar wa rundunar sojojin ƙasar nan jajircewar gwamnatinsa wajen bai wa jami’an soji cikakken goyon bayan gwamnatin sa a jihar Zamfara. Ranar Juma’ar nan da ta gabata ne Gwamna Lawal ya karɓi baƙuncin Babban Hafsan tsaron ƙasa (CDS), Janar Christopher Gwabin Musa a tsohon ɗakin taron fadar gidan gwamnati da ke…

Read More