Batun zanga-zanga: Minista na so jama’a su ƙara haƙuri domin Tinubu yana ƙoƙarin rage matsi
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya, musamman matasa masu shirin zanga-zanga, da su yi haƙuri. A halin yanzu wasu ‘yan Nijeriya na ta yin shelar cewa za su yi zanga-zangar lumana a ƙarshen wannan watan domin bayyana ɓacin ran su kan matsin tattalin arziki da…
