Duk da matsalolin da ake ciki, Nijeriya za ta ci gaba da bunƙasa – Minista Idris
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Nijeriya za ta ci gaba da bunƙasa duk da matsalolin da ta ke fuskanta. A cikin wata sanarwa ga manema labarai da ya bayar a Abuja a…
An sa ranar yanke hukunci ga dan China da ake zargin ya kashe budurwarsa a Kano
Wata babbar kotu a jihar Kano ta sa ranar shari’ar da ta hada da Geng Quangrong , wani dan kasar Sin da ake zargin ya kashe budurwarsa ‘yar Nijeriya, Ummukulsum Sani, mai shekaru 22. Kamar yadda PM News ta ruwaito,…
Saudiyya ta shirya bude shagon giya na farko
Saudi Arabiya ta shirya bude shagon giya na farko, domin amfanin ‘yan diflomasiyya kawai, wanda hakan ya kawo karshen tsatstsauran haramcin giya a masarautar. Kamar yadda Middle East Eye ta ruwaito, wata majiya ta shaidawa Reuters cewa shagon za a…
Shirin Cusa Ɗa’a da Kishin Ƙasa ya fitar da Daftarin Yaɗa Kyawawan Ɗabi’un Farfaɗo da Martabar Nijeriya
Hoto: Daga hagu: Darakta-Janar na NTA, Malam Abdulhamid Dembos; Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, Shugaban Kwamitin Tsara Daftarin Cusa Ɗa’a a Zukatan Jama’ar Ƙasa, Dakta Mohammed Auwal Haruna, Darakta-Janar na Muryar Nijeriya (VON), Malam Jibrin…
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 9.6 don biyan ma’aikata kuɗaɗen inshorar
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ware Naira biliyan 9.6 a wannan shekara, domin sabunta biyan inshorar rayuka na ma’aikata, a ƙarƙashin Group Life Assurance. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris ne ya bayyana haka a…
Minista ya ƙaddamar da shugabannin hukumar gudanarwar NIPR, ya jaddada aiki tare domin cimma nasarar Ajandar Sabon Ƙudiri
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jaddada tabbacin yin aiki tare da Cibiyar Ƙwararru Kan Hulɗa Da Jama’a Da Yaɗa Labarai (NIPR) wajen tsare-tsaren hanyoyin sadarwar da za su tabbatar da cimma nasarar Ajandar Sabon…
Sama da mutane miliyan 7.4 suka bar muhallansu sakamakon yaki a kasar Sudan – majalisar dinkin duniya
Ofishin kula da ayyukan jin kai na majalisar dinkin duniya (OCHA) ya bayyana cewa yawan mutanen da suka bar muhallansu a Sudan sakamakon yaki ya haura miliyan 7,400,000. “Sama da mutane miliyan 7.4 suka bar muhallansu a ciki da zuwa…
Ba bambanci tsakanin Netanyahu na Isra’ila da Hitler – Tayyip Erdogan
Shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, a ranar Laraba ya ayyana Isra’ila a matsayin “kasar ta’addanci” wadda shugabannin ta “dole a hukunta su a kotunan kasa-da-kasa.” Kamar ya ke a cikin wani rahoto na kafar watsa labarai ta Sahara Reporters…
Tinubu ya naɗa Mohammed Idris cikin kwamitin yi wa Shirin Inganta Rayuwar Marasa Galihu garambawul
Shugaba Bola Tinubu ya kafa kwamitin ministoci shida wanda zai yi wa Shirin Inganta Rayuwar Marasa Galihu (NSIP) garambawul. Kafa kwamitin ya biyo bayan dakatar da shirin da Tinubu ya yi, mako ɗaya bayan dakatar da Ministar Harkokin Agaji da…
Clarification: Minister Edu’s Discretion in Responding to Queries, Per Online News Outlet
By Abubakar Mika’il Bashir The Minister of Humanitarian and Poverty Alleviation, Dr. Betta Edu is not under any obligation to answer any form of questions as purported by a certain online news platform. It is against this that Nigerians are…









