An yi satar fitar hankali a gwamnatin Elrufa’i
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta buƙaci a bincike shi Kwamitin da Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa kan nazari game da kuɗaɗen da aka kashe a gwamnatin da ta gabata a jihar ya miƙa sakamakon bincikensa a yau. Cikin shawarwarin…
Gwamnan Zamfara ya halarci taron yaye dakarun musamman na NSCDC
A faɗi-tashin da yake yi wajen samar da ingataccen tsaro, Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na tabbatar da tsaron rayuka da dukiyar al’ummar Jihar Zamfara. A ranar Talatar nan ne gwamnan ya halarci bikin yaye…
Ƙungiyar ƙwadago ta janye yajin aiki a Najeriya
Hoto: Shugaba Tinubu tare da shugabannin kungiyoyin ma’aikata Manyan ƙungiyoyin ƙwadago biyu a Najeriya, wato Nigeria Labour Congress da kuma Trade Union Congress sun sanar da dakatar da yajin aikin da suka fara yi a ranar Litinin. Ƙungiyoyin biyu sun…
Majalisar Ɗinkin Duniya ta shirya taro kan tsaro a Zamfara
Yanzu haka dai an fara gudanar da wani muhimmin taro na masu ruwa da tsaki a harkar tsaro, laifuffuka da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi, wanda Majalisar Ɗinkin Duniya ta shirya a jihar Zamfara. Taron, wanda aka fara shi Litinin ɗin nan…
Bashin Garatutin Shekaru 13: Mun Biya Ma’aikatan Zamfara Sama Da Naira Biliyan 5, Inji Gwamna Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya biya sama da Naira Biliyan Biyar na kuɗaɗen ma’aikatan da suka ritaya da aka riƙe musu sama da shekaru 13. Tun a watan Fabrairun bana ne Gwamnatin Jihar Zamfara ta fara biyan ma’aikatan jihar…
Buƙatar Ƙungiyar Ƙwadago ta mafi ƙarancin albashi N494,000 ya kai naira tiriliyan 9.5 duk shekara, amma ba zai ɗore ba – Idris
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, ya ce mafi ƙarancin albashi na ƙasa N494,000 da Ƙungiyar Ƙwadago (NLC) ke nema, wanda ya kai jimillar naira tiriliyan 9.5 a duk shekara, na iya gurgunta tattalin arzikin ƙasa da…






