KAMFANIN TURKIYYA YA FARA AIKIN INGANTA NOMAN ZAMANI A ZAMFARA
Wani fitaccen kamfanin ƙasar Turkiyya mai suna Direkci zai fara aikin samar da na’urorin zamani a harkar noma tare da samar da lambunan zamani domin bunƙasa noma a Jihar Zamfara. A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne, Nurullah Mehmet,…
Za a ƙarfafa gyare-gyaren tsarin tattalin arziki da Tinubu ke yi a 2025, inji Ministan Yaɗa Labarai
Hoto: Daga hagu: Darakta Janar na Muryar Nijeriya (VON), Malam Jibrin Baba Ndace; Minista, Mohammed Idris; Daraktar Kula da Ofishin Babbar Sakatare a Ma’aikatar Yaɗa Labarai, Madam Comfort Ajiboye; tsohon Darakta Janar na VON, Mista Osita Okechukwu; Jakaden ƙasar Bulgeriya…
Minista ya yaba da zaɓen ƙungiyoyin IPI da NUJ, kuma ya yi kira da a yi aikin jarida yadda ya dace
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa Cibiyar ‘Yan Jarida ta Duniya (IPI) da Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Nijeriya (NUJ) bisa nasarar gudanar da zaɓukan sababbin shugabannin su. A cikin wata sanarwa da ya…
Ministan Yaɗa Labarai ya yi kira ga jihohi da kada su rushe Ma’aikatun Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga gwamnatocin jihohi da ke tunanin rusawa ko rage matsayin Ma’aikatun Labaran su da su sake tunani, yana mai jaddada mahimmancin su wajen hulɗa da jama’a, wayar…
Gwamnatin Tinubu na amfani da kuɗaɗen tallafin mai don cigaban al’umma, inji Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa ana amfani da kuɗaɗen da aka samu daga cire tallafin man fetur wajen aiwatar da manyan ayyukan raya ƙasa ƙarƙashin Shirin Sabunta Fata na Shugaban Ƙasa Bola…
Isra’ila na cin karenta ba babbaka a Siriya, bayan faduwar Asad
A daren jiya, sojojin Isra’ila sun kai hare-hare mafi muni a tarihin rundunar saman Isra’ila cikin Siriya, bayan faduwar gwamnatin Bashir Al-Asad a makon jiya. Abin da kafafen watsa labarun Isra’ila suka fada ke nan. -Sun Rusa da kona dukkanin…
Minista Yaɗa Labarai ya buƙaci sabbin jami’an NIPR da su gudanar da sadarwa yadda ya dace
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci sabbin mambobin Cibiyar Hulɗa da Jama’a ta Nijeriya (NIPR) da su gudanar da harkokin sadarwa yadda ya dace da kuma bayar da gudunmawa ga cigaban ƙasa. Ministan wanda…
GWAMNA LAWAL YA GABATAR DA KASAFIN KUƊIN NAIRA BILIYAN 545 NA SHEKARAR 2025 GA MAJALISAR ZAMFARA, YA BA DA FIFIKO KAN TSAR:O, LAFIYA DA ILIMI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ɗaukar wani tsari mai inganci wajen tafiyar da harkokin kuɗaɗen jihar. A ranar Alhamis ne gwamnan ya miƙa wa Majalisar Dokokin Jihar Zamfara daftarin kimanin Naira Biliyan 545,014,575,000.00 a matsayin…
GWAMNAN LAWAL YA JADDADA ƘUDURINSA NA BAIWA ƁANGAREN SHARI’A ‘YANCIN KANSU DON SAMAR DA ADALCI A ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta duƙufa wajen ba da fifiko ga tsare-tsare da ke inganta tabbatar da adalci a kan lokaci da kuma kare ’yancin ɓangaren shari’a. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Litinin…
GWAMNA LAWAL YA HALARCI TARON ZUBA JARI NA AFREXIM A ƘASAR KENYA, YA CE JIHAR ZAMFARA NA BUƘATAR HAƊIN GWIWA TA GASKIYA MAI ƘARFI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na mayar da hankali wajen lalubo hanyoyin haɗin gwiwar ci gaba na gaskiya da adalci da za su amfani zamantakewa da tattalin arzikin jihar. Gwamnan ya wakilci Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya, kuma…










