ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Year: 2024

Ministan Yaɗa Labarai ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da su dawo da kyawawan ɗabi’un da suka rasa

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci ‘yan Nijeriya da su dawo da kyawawan ɗabi’un da suka rasa tare da ci gaba da addu’o’in samun zaman lafiya da cigaban shugabannin mu da ƙasar mu. Ya…

Hukumar Zakka da Waƙafi ta Jihar Zamfara:

Fata Ga Marasa Galihu Da Kawo Canji A Rayuwar Jama’a Daga Abdullahi Musa A ‘yan makonnin da suka gabata ne Hukumar Zakka da Waƙafi ta jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Sheikh Umar Ahmad Kanoma, ta bullo da wasu sabbin hanyoyi da…

ƘARAMAR SALLAH: GWAMNAN ZAMFARA YA TAYA MUSULMI MURNA, TARE DA YIN KIRA GARE SU SU ZAFAFA WURIN YIN ADDU’AR SAMUN ZAMAN LAFIYA

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya taya ɗaukacin al’ummar Musulmi murnar zagayowar ranar ƙaramar Sallah, tare da yin kiran a ƙara ƙaimi wajen addu’o’in samun zaman lafiya a Zamfara da Nijeriya baki ɗaya. A wata sanarwa da mai magana da…

Enhancing Accuracy in Hausa Quran Translation Apps: A Call for Corrective Action

By Ibrahim Musa 08037023343, musaibrahim51@gmail.com In today’s interconnected world, the accessibility of religious texts through digital platforms has transformed the way individuals engage with their faith. Mobile applications offering translations of the Quran in various languages have become indispensable tools…

Jami’ar NOUN za ta ba Hafsatu Abdulwaheed da Innocent Chukwuma digirin girmamawa, Za ta yaye ɗalibai 22,175

BUƊAƊƊIYAR Jami’ar Nijeriya (NOUN) za ta bayar da digirin girmamawa na dakta ga wasu hamshaƙan ‘yan Nijeriya biyu, wato Hajiya Hafsatu M.A. Abdulwaheed da Cif Innocent Chukwuma, a ranar Asabar mai zuwa. Mataimakin Shugaban jami’ar, Farfesa Olufemi A. Peters, shi…

ZAFAFAN RADDIN ABBA GIDA-GIDA GA GANDUJE: ‘Ba ka da kunya har ka ke borin-kunyar shekara takwas da ka yi ka na tafka gadangarƙama a Kano’

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir-Yusuf, ya maida wa tsohon Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje zafafan raddi, dangane da zargin kasawar da ya ce gwamnatin Kano ta yanzu ta yi a watannin goma da ta yi ta na mulki. PREMIUM TIMES Hausa…

Immediate Plea: Will APC Ever Get Around To Thanking Its MVPs for Party Prosperity?

By Muhammad Bashir Ilyasu In the dynamic landscape of Nigerian politics, where dedication and loyalty are often overshadowed by the pursuit of power, there emerges a figure whose unwavering commitment to the All Progressive Congress (APC) has become a beacon…

Bayar da tallafin wutar lantarki kashi 85 na ƙara nuna Tinubu mai son jama’a ne, inji Minista Idris

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce ci gaba da bayar da tallafin wutar lantarki kashi 85 cikin 100 da gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ke yi ya ƙara nuna gwamnatin a matsayin dimokiraɗiyya mai…

Tiririn Hayaƙin Bincike A Kano: Abba Gida-gida ya kafa kwamitocin binciken yadda aka sayar da kadarorin gwamnati, ɓacewar wasu mutane da rigingimun siyasa daga 2015 -2023

Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya kafa kwamitoci biyu na binciken sayar da kadarorin gwamnatin jiha, rigingimun siyasa da kuma binciken ɓacewar wasu mutane da aka daina jin ɗuriyar su daga 2015 zuwa 2023. Da ya ke ƙaddamar da kwamitocin…

Netanyahu ya sake farfado da matakai domin kulle tashar talabijin Al-Jazeera a Isra’ila

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya sake farfado da matakai a ranar Litinin na kulle tashar talabijin din tauraron dan Adam mai goyon bayan Larabawa ta Al Jazeera a Isra’ila, inda ya bayyana ta bakin kakakin jam’iyyarsa cewa majalisa za ta…