ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Year: 2024

Gwamna Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin shugabannin NARTO, da PTD

Gwamna Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin shugabannin Ƙungiyar Masu Motocin Haya ta Nijeriya, NARTO, da direbobin tankar mai (PTD), reshen Jihar Zamfara. Taron da aka gudanar a ranar Talata a gidan gwamnati da ke Gusau, ya tattauna batutuwa da dama…

An gabatar wa da Gwamna Dauda Lawal cikakkun bayanai kan yadda ayyuka daban-daban ke gudana a Jihar Zamfara

Gwamnan, wanda ya jagoranci taron Majalisar zartarwar jihar Zamfara a ranar Litinin a zauren majalisar da ke gidan gwamnati a Gusau, ya amshi rahotannin ayyuka daban-daban da gwamnatin ke aiwatarwa a duk faɗin jihar. A cikin wata sanarwa da mai…

Nijeriya ta yi Allah-wadai da harin da ake kai wa ‘yan jarida a Gaza, ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a rikicin Isra’ila da Falasɗinu

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi Allah-wadai da harin da sojojin Isra’ila ke kai wa ‘yan jarida a rikicin da ke gudana a ƙasar Falasɗinu, yana mai jaddada cewa matakin na nuna take haƙƙin…

Gwamnatin Zamfara ta jaddada aniyarta na inganta ilimi

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na ganin ta kafa tubali mai inganci a harkar ilimi don ’yan baya su samu ilimi mai inganci a Zamfara. Gwamna Lawal ya bayyana haka ne a ranar Asabar…

Gwamnan Zamfara ya ziyarci wadanda harin ‘yan bindiga ya rutsa da su

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal a Juma’ar nan ya ziyarci al’ummomin Ƙananan Hukumomin Zurmi da Birnin Magaji bisa harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka kai, inda Gwamnan ya jaddada aniyar sa ta kawo ƙarshen matsalar tsaron da jihar ke fama…

Gwamna Dauda Lawal Ya Jagoranci Zaɓen Fidda Gwanin PDP Na Gwamnan Edo

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jagoranci zaɓen fitar da gwani na Jam’iyyar PDP a zaɓen Gwamnan jihar Edo da ke tafe. A zaɓen da ya gudana yau Alhamis ɗin nan a filin wasa na Samuel Ogbemudia da ke garin…

Gwamnatin Zamfara ta musanta hana gasa burodi

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa babu inda gwamnatin sa ta hana yi ko sayar da biredi a duk faɗin jihar. Wannan ya biyo bayan wata sanarwa ce da ƙungiyar masu gidajen biredi ta jihar Zamfara ta…

Gwamnatin Zamfara za ta haɗa hannu da Sweden don bunƙasa jihar

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa a shirye ya ke ya haɗa hannu da ƙasar Sweden a fannoni da dama, waɗanda suka haɗa da ilimi, Harkar lafiya da samar da makamashi. Gwamna Lawal ya furta haka ne a…

An ƙi wayon! Tinubu ba zai yi murabus ba, inji Minista

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa kiran da Ƙungiyar Gwamnonin PDP ta yi wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na ya yi murabus ba komai ba ne illa wani yunƙuri na karkatar da…

Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Tinubu ta fito da tsare-tsaren bunƙasa tattalin arziki da samar da ayyukan yi

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta fito da wasu tsare-tsare waɗanda za su taimaka wajen bunƙasa tattalin arzikin ƙasar nan tare da samar da aikin yi. Ministar Masana’antu, Kasuwanci da Zuba Jari, Dakta Doris Uzoka-Anite, ita ce ta bayyana haka…