Sauya fasalin haraji zai amfani ‘yan Nijeriya ne, ba jefa su cikin uƙuba ba, cewar Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya tabbatar wa da ‘yan Nijeriya cewa sauya fasalin raba kuɗin haraji da ake so a yi zai kawo sauƙi da alfanu ne, maimakon sanya wahalhalu. A cikin wata sanarwa…
Tinubu ya amince da biyan kuɗin kafa Cibiyar Yaɗa Labarai ta UNESCO
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da fitar da kuɗaɗe domin kafa Cibiyar Yaɗa Labarai ta UNESCO (Media and Information Literacy Institute, MIL) a Nijeriya. Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana…
BAN CE NA GOYI BAYAN ƘUDIRIN GYARAN DOKAR HARAJI ƊARI BISA ƊARI BA: INA BADA HAKURI NA RASHIN FAHIMTA -Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa
Ina jan hankalin al’ummar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji, Jihar Kano, Arewa da Nigeria cewa BABU WURIN DA KO SAU ƊAYA NA CE INA GOYON BAYAN SABABBIN DOKOKIN HARAJI ƊARI BISA ƊARI. Abin da nace, akwai batutuwa da dama waɗanda…
AYATULLAH SISTANI YA YI TIR DA KISAN DA AKE WA ‘YAN SHI’A A PAKISTAN
A karshen makon jiya ne Ayatullah Sayyid Ali Sistani, babban Marji’i da ke Najaf, Iraq ya fitar da sanarwa, inda yake Allah wadai da kisan da wasu jama’a suke yi wa ‘yan Shi’a a Pakistan. Ya kuma nemi gwamnatin ƙasar…
An sheke wani sojan Isra’ila ‘mai ran karfe’ a Lebanon
Daga Nasir Isa Ali Dakarun Hizbullah da ke kudancin Lebanon sun sami nasarar kashe wani tsohon Bayahude da ya dade yana yin ta’adda ga al’ummar musulmin yankin, sailin da ya shiga cikin wasu rundunar sojan mamaya a tsakiyar makon nan….
ICC ta ba da sammacin kama Netanyahu da Gallant
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC) ta sanar a ranar Alhamis cewa ta bayar da sammacin kame Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da tsohon ministan tsaro Yoav Gallant.A cikin sanarwar da ta bayar, kotun ta ICC ta jaddada…
Gwamna Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na bayar da tallafi ga Jami’ar Tarayya ta Gusau
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na bayar da duk wani tallafin da ya dace ga Jami’ar Tarayya ta Gusau. Shugaban Hukumar gudanarwar Jami’ar ta Tarayya da ke Gusau, Rt. Hon. Injiniya Aminu Sani Isa ne ya…
GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA AIKIN GINA TASHAR MOTA TA ZAMANI A GUSAU, YA SHA ALWASHIN SAMAR DA GURABEN AYYUKAN YI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na samar da guraben ayyukan yi ga mutanen da rayuwarsu ta dogara ga harkokin tashar mota. A ranar Litinin ne gwamnan ya ƙaddamar da aikin gina tashar mota ta zamani a…
GWAMNA LAWAL YA RANTSAR DA SABBIN SHUGABANNIN ƘANANAN HUKUMOMI 14, YA BUƘACI SU YI AIKI TUƘURU CIKIN ADALCI
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci sababbin zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomin jihar da su bai wa al’ummarsu fifiko wajen tabbatar da adalci a gudanar da ayyukan raya jihar. Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Zamfara (ZASIEC) ta bayyana…
An Gano Likitocin Bogi 20 A Wani Asibitin Zamfara
Daga Hussaini Yero, Gusau Shugaban ma’aikatan jihar Zamfara Ahmad Liman, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin tantancewa, tare da aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na Duba Saba’in ya bayyana cewa kwamitinsa ya gano ma’aikatan bogi da dama a cikin…










