ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Year: 2025

Galadiman masarautar Kano Abbas Sanusi ya rasu bayan doguwar jinya

Alhaji Abbas Sanusi, Galadiman Kano wanda ake matukar girmamawa, mai shekaru 91, ya rasu a ranar Talata biyo bayan doguwar jinya. Kamar yadda PM News ta ruwaito, Abbas Sanusi sananne ne a masarautar Kano, inda ya taba kasancewa Wamban Kano…

Sojojin Yemen sun kai hari kan jirgin ruwan yakin Amurka na USS Harry S. Truman

Sojojin Yemen sun bayyana cewa sun kaddamar da wani sabon hari kan Amurka, harin a kan jirgin ruwan yakin Amurka ne da ke kwasar jiragen sama na yaki da ke tekun “Red Sea” a karo na uku a cikin awanni…

Hotuna: Mazauna Abuja Sun Kai Wa Tinubu Ziyarar Gaisuwar Sallah

A yau Lahadi ne wakilan al’umma mazaunan gundumar Babban Birnin Tarayya (FCT) suka kai wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ziyara domin gaisuwar Sallah a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja. Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed…

Gwamnatin Tarayya ta jaddada ƙudirin kare ‘yancin faɗin albarkacin baki da ‘yancin ‘yan jarida

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada ƙudirin ta na kare ‘yancin faɗin albarkacin baki, ƙarfafa adawa mai amfani, da samar da yanayi mai kyau ga ‘yan jarida a Nijeriya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne…

Transform Your Ramadan with the book: 30 Days of Spiritual Reflection: A Journey Through Ramadan

30 Days of Spiritual Reflection: A Journey Through Ramadan is not just a book—it’s a roadmap to a transformative Ramadan experience. Authored by Ibrahim Musa and translated from the revered work Mafatih al-Jinan by Shaikh Abbas Qumi, this book is…

Gwamnatin Tarayya za ta goyi bayan shirin fim kan tarihin shekaru 25 na dimokiraɗiyyar Nijeriya

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta ba da cikakken goyon baya ga samar da wani shirin fim mai nuna tarihin shekaru 25 na mulkin dimokiraɗiyya a Nijeriya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne…

Wata rana za a yi wa gwamnatin Tinubu sambarka – Minista Idris

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya tabbatar da cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana tafiyar da al’amuran Nijeriya cikin tsoron Allah da kuma yaƙinin cewa tarihi zai gaskata irin ƙoƙarin sa wajen jagorantar ƙasar…

A Tale of Two Contrasting Books: Babangida: A Journey in Service and Master Your Life @30

By Abraham Moses What do a historical autobiography and a self-help motivational book have in common? At first glance, not much. But what caught my attention was the fact that these two books—Babangida: A Journey in Service and Master Your…

Ministan Yaɗa Labarai ya yi alhinin rasuwar tsohon masanin aikin hulɗa da jama’a Kabir Ɗangogo

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana jimami kan rasuwar gogaggen ɗan jaridar nan, Malam Kabir Ɗangogo, wanda ƙwararren masanin aikin hulɗa da jama’a ne da aka ba lambobin yabo. Haka kuma shi ne tsohon…

Dole ne a haɗa addini da siyasa don cigaban ƙasa – Ministan Yaɗa Labarai

MINISTAN Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya jaddada cewa dole ne addini, siyasa, da mulki su tafi tare domin gina makomar Nijeriya. Ya bayyana hakan ne a ranar Asabar a Kaduna yayin da yake jawabi a…