Gwamnatin Tinubu ta mayar da martani kan matakin Amurka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake zargi da tauye ’yancin addini
Gwamnatin Najeriya ta bayyana rashin jin daɗinta kan matakin da gwamnatin Amurka ta ɗauka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen…
