Skip to content
Fri, Nov 7, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Tag: Ta’addanci

Hukumar Kwastan ta Najeriya ta dakatar da aiwatar da harajin kashi 4% na kayan da ake shigo da su bisa umarnin Ma’aikatar Kudi
Labarai

Hukumar Kwastan ta Najeriya ta dakatar da aiwatar da harajin kashi 4% na kayan da ake shigo da su bisa umarnin Ma’aikatar Kudi

EditorSeptember 17, 2025

Hukumar Kwastan ta Najeriya (NCS) ta bayyana cewa ta karɓi umarnin Ma’aikatar Kudi na dakatar da aiwatar da harajin kashi…

Sojojin Najeriya sun kashe mataimakin kwamandan ’yan bindiga a Jihar Kogi
Labarai

Sojojin Najeriya sun kashe mataimakin kwamandan ’yan bindiga a Jihar Kogi

EditorSeptember 13, 2025

Sojojin Najeriya na Runduna ta 12 da ke Lokoja sun tabbatar da kashe wani fitaccen mataimakin kwamandan ’yan bindiga a…

Kwararren Masanin Tsaro, Bulama Bukarti, Ya Karyata Ikirarin El-Rufa’i Kan Biyan ’Yan Bindiga Kuɗaɗen Fansa
Labarai

Kwararren Masanin Tsaro, Bulama Bukarti, Ya Karyata Ikirarin El-Rufa’i Kan Biyan ’Yan Bindiga Kuɗaɗen Fansa

EditorSeptember 11, 2025

Wani masanin tsaro, Dr. Bulama Bukarti, ya karyata ikirarin da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi cewa gwamnatin…

Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin Kama Waɗanda Suka Kashe Masallata A Malumfashi
Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin Kama Waɗanda Suka Kashe Masallata A Malumfashi

EditorAugust 22, 2025

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin cafke da kuma hukunta masu hannu a kisan da aka yi wa wasu masallata a…

Yadda Hukumomin Tsaro Suka Cafke Manyan Shugabannin Ƙungiyar Ta’addanci ta Ansaru – Ribadu
Labarai

Yadda Hukumomin Tsaro Suka Cafke Manyan Shugabannin Ƙungiyar Ta’addanci ta Ansaru – Ribadu

EditorAugust 17, 2025

Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa hukumomin tsaro sun samu babbar nasara…

Ba Za Mu Taba Yin Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba, Inji Gwamnan Zamfara
Labarai

Ba Za Mu Taba Yin Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba, Inji Gwamnan Zamfara

EditorAugust 15, 2025

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake nanata matsayar sa kan sulhu da ‘yan ta’addar da ke kashe mutanen Zamfara…

Shugaba Tinubu Ya Umarci A Fara Bai Wa Tsofaffin Ma’aikata Masu Ƙaramin Albashi Kulawar Lafiya Kyauta da Ƙarin Kudin Fansho
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Umarci A Fara Bai Wa Tsofaffin Ma’aikata Masu Ƙaramin Albashi Kulawar Lafiya Kyauta da Ƙarin Kudin Fansho

EditorAugust 6, 2025

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci fara gaggauta aiwatar da shirin bayar da kula da lafiya kyauta ga tsofaffin…

Muna gargadin duk wani ɗan Najeriya da ke taimaka wa ’yan ta’adda — Christopher Musa
Labarai

Muna gargadin duk wani ɗan Najeriya da ke taimaka wa ’yan ta’adda — Christopher Musa

EditorJuly 29, 2025

Shugaban Rundunar Tsaron Najeriya (CDS), Laftanar Janar Christopher Musa, ya gargadi duk wani ɗan Najeriya da ke taimaka wa ’yan…

Gwamnatin Tinubu ta samar da Sabbin Jiragen Yaƙi Guda 60 Don Yaƙar Ta’addanci a Najeriya
Labarai

Gwamnatin Tinubu ta samar da Sabbin Jiragen Yaƙi Guda 60 Don Yaƙar Ta’addanci a Najeriya

EditorJuly 29, 2025

Shugaban Rundunar Sojin Sama, Air Marshal Hassan Abubakar, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta sayo jiragen yaki…

Mazauna Sokoto Sun Yi Murna Bayan Nasarar Kashe Fitattun ‘Yan Bindiga 3 A Jihar
Labarai

Mazauna Sokoto Sun Yi Murna Bayan Nasarar Kashe Fitattun ‘Yan Bindiga 3 A Jihar

EditorJuly 28, 2025

Al’ummar kauyukan da ke Mallamawa da Mazau a yankin Tsamaye/Mai Lalle dake Ƙaramar Hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto, sun…

Posts navigation

Older posts
Newer posts
  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

Gwamnatin Tinubu ta mayar da martani kan matakin Amurka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake zargi da tauye ’yancin addini

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin Najeriya ta bayyana rashin jin daɗinta kan matakin da gwamnatin Amurka ta ɗauka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake ganin suna take ’yancin yin addini. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na ƙasa, Alhaji Mohammed Idris (FNIPR), ne ya bayyana haka…

Labarai

China ta bayyana goyon baya ga Najeriya tare da gargaɗin tsoma bakin ƙasashen waje kan zargin tauye ‘yancin addini

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin China ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Najeriya a yayin da ake samun zazzafar muhawara bayan suka daga Amurka kan yadda gwamnatin Najeriya ke tafiyar da batutuwan addini a cikin ƙasa. Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Waje ta China, Mao Ning, ta bayyana…

Labarai

Rundunar Sojin Najeriya sun fatattaki gungun ‘yan bindiga a Shanono tare da kashe 19 daga cikin su

EditorNovember 5, 2025

Sojojin rundunar hadin gwiwa ta Operation MESA a Jihar Kano sun yi nasarar dakile wani yunkurin hari da ‘yan bindiga suka kai a yankin Shanono, a yammacin ranar Asabar, 1 ga watan Nuwamba, 2025. A cewar sanarwar da rundunar ta 3 Brigade ta fitar, sojojin…

Labarai

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara na Naira Biliyan 140

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan 140 a faɗin ƙananan hukumomi 14 na jihar, a wani shiri da aka bayyana a matsayin sabon babi na farfaɗowa da ci gaban Zamfara. A…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

China ta bayyana goyon baya ga Najeriya tare da gargaɗin tsoma bakin ƙasashen waje kan zargin tauye ‘yancin addini

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin China ta bayyana cikakken goyon bayanta ga Najeriya a yayin da ake samun zazzafar muhawara bayan suka daga Amurka kan yadda gwamnatin Najeriya ke tafiyar da batutuwan addini a cikin ƙasa. Mai magana da…

2
Labarai

Rundunar Sojin Najeriya sun fatattaki gungun ‘yan bindiga a Shanono tare da kashe 19 daga cikin su

EditorNovember 5, 2025

Sojojin rundunar hadin gwiwa ta Operation MESA a Jihar Kano sun yi nasarar dakile wani yunkurin hari da ‘yan bindiga suka kai a yankin Shanono, a yammacin ranar Asabar, 1 ga watan Nuwamba, 2025. A…

3
Labarai

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara na Naira Biliyan 140

EditorNovember 5, 2025

Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa tana gudanar da manyan ayyukan raya ƙasa da darajarsu ta kai kusan Naira Biliyan 140 a faɗin ƙananan hukumomi 14 na jihar, a wani shiri da aka bayyana a…

4
Labarai

HIKIMAR SHIGO DA ABINCI DAGA WAJE: Yadda Tinubu ya magance tsadar abinci, ba tare da samun cikas ga Shirin Farfaɗo da Noma a Nijeriya ba

EditorNovember 4, 2025November 5, 2025

Daga Tanimu Yakubu Jaridar Daily Trust ta ranar 6 ga Oktoba 2025, tana ɗauke da ra'ayin ta mai nuni da cewa "Shirin Shigo da Abinci da Gwamnatin Tinubu ke yi yana Gurgunta Harkokin Noma a…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

BARAU JIBRIN: THE SILENT GIANT REDEFINING LEADERSHIP IN NORTHERN NIGERIA

EditorOctober 9, 2025
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
  • Jimamin Rasuwar Janar Abdullahi Mohammed, GCFR, Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa
  • Dantsoho Ya Nemi Ƙasashen Afrika Su Hada Kai Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwan Yankin
  • Gwamnatin Tinubu ta mayar da martani kan matakin Amurka na sanya Najeriya cikin jerin ƙasashen da ake zargi da tauye ’yancin addini
  • China ta bayyana goyon baya ga Najeriya tare da gargaɗin tsoma bakin ƙasashen waje kan zargin tauye ‘yancin addini
  • Yaudarar Trump Wajen Amfani da Najeriya Don Ceto Makomar Siyasar Sa a Amurka
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.