TAKARAR MAJALISAR TARAYYA: Masu Ruwa da Tsaki na Ƙiru/Bebeji Sun Tsayar da Abdulmumin Jibril Kofa Takara Karo na Biyar
Daga Wakilin Mu Masu ruwa da tsaki na mazaɓar Kiru da Bebeji sun amince baki daya da tsayar da Abdulmumin Jibril Kofa domin sake tsayawa takarar kujerar Majalisar Wakilai karo na biyar a jere. An cimma wannan matsaya ne bayan tuntuɓa mai zurfi da fahimtar juna tsakanin manyan shugabannin siyasa da sauran masu ruwa da…
