Gwamnatin Tarayya ta yaba da aikin kundin bayanai kan damarmakin tattalin arziƙi da yawon buɗe ido na Nijeriya
Gwamnatin Tarayya ta yaba da aikin kundin bayanai kan damarmakin tattalin arziki da yawon buɗe ido na Nijeriya Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya sake jaddada aniyar Gwamnatin Tarayya ta ci gaba da tallata damarmakin tattalin arziki, al’adu da yawon buɗe ido na Nijeriya ga duniya, ta hanyar wani kundin…
