Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaryata Raɗe-Raɗin Canza Sunan Najeriya Da Soke Shari’a A Arewa
Fadar Shugaban Kasa ta karyata wani rahoto da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin sauya sunan Najeriya zuwa “United States of Nigeria” tare da soke dokar Shari’a a Arewacin kasar. A cikin wata sanarwa da Mai Bai Wa Shugaban Kasa Shawara Kan Harkokin Yada Labarai…
