Skip to content
February 7, 2026
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
Headlines
  • 8 hours ago

    GABA DAI GABA DAI CBN: Ma’aunin yawan hadahadar masana’antu, kamfanoni da kasuwanci (PMI) ya kai maki 55.7 a watan Janairu

  • 1 day ago

    Sauye-sauyen tattalin arzikin Tinubu suna daidaita Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai

  • 1 day ago

    “Mulkin Tinubu zai zama kyakkyawan fata ga ‘yan Najeriya” — Limamin Masallacin Ƙasa

  • 1 day ago

    Shugaba Tinubu ya gana da Gwamnan Kwara

  • 2 days ago

    An yi wa masu POS rijista ne don inganta tsaro, cewar Ministan Yaɗa labarai

  • 2 days ago

    Hukumar CAC ta zama ginshiƙin amintaccen tattalin arzikin Nijeriya, inji Idris

February 2026
M T W T F S S
 1
2345678
9101112131415
16171819202122
232425262728  
« Jan    
  • Rahoto

Haƙƙin Ayyana Makoma Da Ƙarfin Bindiga A Ƙarƙashin Dokokin Ƙasa Da Ƙasa

ALMIZAN2 years ago2 years ago07 mins

Daga Mujtaba Adam 19/10/2023  “ Kaicon wannan zamani da ake buƙatar sai an kawo hujjojin da za a kare haƙƙin yin gwgwarmaya ta makamai domin korar ‘yan mamaya.”                 Dr. Ibrahim Allush  A cikin ginin Majalisar Ɗinkin Duniya, kuma a gaban babban zaurenta da mamabobinta 193 suke zaune a…

Read More
  • Labarai
  • Rahoto

Taron editoci: Tinubu na so a riƙa yaɗa kyawawan labarai don jawo zuba jari a Nijeriya

ALMIZAN2 years ago2 years ago08 mins

Alhaji Mohammed Idris ya na gabatar da jawabin Shugaba Tinubu a wajen Babban Taron Kungiyar Editocin Nijeriya (NGE) Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi kafafen yaɗa labarai da su taimaka wajen bada labarai da bayanai da za kyautata matsayin Nijeriya a idon duniya ta yadda masu zuba jari za su samu ƙwarin gwiwar saka dukiyar…

Read More
  • Rahoto

Muzaharar goyon bayan Palasdinawa: ‘Yansanda sun kashe 2 a Kaduna

ALMIZAN2 years ago2 years ago03 mins

Shahid Sidi Anas Ya zuwa lokacin hada wannan rahoto, an tabbatar da cewa rundunar ’yansanda ta jihar Kaduna ta kashe ’yan’uwa musulmi almajiran Shaikh Zakzaky biyu da suka fito muzaharar nuna goyon baya ga Palasdinawan da Isra’ila ke yi wa ruwan bama-bamai a kulluma tana kashewa. Da misalin karfe 11 na safiyar Ranar Alhamis 16/11/2023…

Read More
  • 1
  • …
  • 88
  • 89
  • 90

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2026. Powered By BlazeThemes.