Idris Ya Musanta Rahoton Wai Ya Ce A Yi Watsi Da Damuwar Gwamna Zulum Kan Tsaro
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaryata wani rahoto da ke cewa wai ya ce a yi watsi da damuwar da Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya yi kan batun tsaro. A wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na X, Idris ya ce labarin ba gaskiya ba ne…
