Gwamnatin Zamfara ta jaddada aniyarta na inganta ilimi
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na ganin ta kafa tubali mai inganci a harkar ilimi don ’yan baya su samu ilimi mai inganci a Zamfara. Gwamna Lawal ya bayyana haka ne a ranar Asabar…
Gwamnan Zamfara ya ziyarci wadanda harin ‘yan bindiga ya rutsa da su
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal a Juma’ar nan ya ziyarci al’ummomin Ƙananan Hukumomin Zurmi da Birnin Magaji bisa harin ta’addancin da ‘yan bindiga suka kai, inda Gwamnan ya jaddada aniyar sa ta kawo ƙarshen matsalar tsaron da jihar ke fama…
Gwamna Dauda Lawal Ya Jagoranci Zaɓen Fidda Gwanin PDP Na Gwamnan Edo
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jagoranci zaɓen fitar da gwani na Jam’iyyar PDP a zaɓen Gwamnan jihar Edo da ke tafe. A zaɓen da ya gudana yau Alhamis ɗin nan a filin wasa na Samuel Ogbemudia da ke garin…
Gwamnatin Zamfara ta musanta hana gasa burodi
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa babu inda gwamnatin sa ta hana yi ko sayar da biredi a duk faɗin jihar. Wannan ya biyo bayan wata sanarwa ce da ƙungiyar masu gidajen biredi ta jihar Zamfara ta…
Gwamnatin Zamfara za ta haɗa hannu da Sweden don bunƙasa jihar
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa a shirye ya ke ya haɗa hannu da ƙasar Sweden a fannoni da dama, waɗanda suka haɗa da ilimi, Harkar lafiya da samar da makamashi. Gwamna Lawal ya furta haka ne a…
An ƙi wayon! Tinubu ba zai yi murabus ba, inji Minista
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa kiran da Ƙungiyar Gwamnonin PDP ta yi wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na ya yi murabus ba komai ba ne illa wani yunƙuri na karkatar da…
Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Tinubu ta fito da tsare-tsaren bunƙasa tattalin arziki da samar da ayyukan yi
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta fito da wasu tsare-tsare waɗanda za su taimaka wajen bunƙasa tattalin arzikin ƙasar nan tare da samar da aikin yi. Ministar Masana’antu, Kasuwanci da Zuba Jari, Dakta Doris Uzoka-Anite, ita ce ta bayyana haka…
Gwamnatin Tinubu ta yi raddi ga gwamnonin PDP: Matsalar mu ba ta kai ta Venezuela ba
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce duk da yake tattalin arzikin Nijeriya na fuskantar ƙalubale, kwatanta shi kafaɗa-da-kafaɗa da na Venezuela da gwamnonin jam’iyyar PDP su ka yi rashin adalci ne ainun. Ya ce:…
Gwamna Lawal Ya Karɓo Sakamakon Jarabawar WAEC Da Hukumar Ta Riƙe
A ƙoƙarin da ya ke yi don ganin ya cika alƙawuran da ya yi wa Zamfarawa, musamman a harkar ilimi, Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu nasarar karɓo sakamakon jarabawar WAEC na ‘yan asalin jihar, wanda Hukumar ta ƙi…
Za mu ci gaba da yin amanna da ku, in ji Minista Idris ga ƙungiyar Super Eagles
Gwamnatin Tarayya ta yaba wa ‘yan wasa da koci-koci da jami’an ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Eagles saboda ƙoƙarin da su ka yi na kaiwa matakin ƙarshe a gasar cin Kofin Ƙasashen Afrika ta 2023 (AFCON). Ministan Yaɗa Labarai Da…









