ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: March 2024

Gwamna Dauda Lawal ya hori ‘yan Majalisar Zartarwarsa

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada buƙatar yin riƙo da gaskiya da riƙon amana a harkokin gudanar da mulki, inda ya buƙaci ɗaukacin ’yan majalisar zartarwar jihar da su ba da fifiko wajen gudanar da ayyukansu a kan haka….

Yin garkuwa da dalibai, malamai da ‘yan gudun hijira hujja ce ta gazawar mulki – Atiku

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana yin garkuwa da ‘yan gudun hijira (IDPs), malamai da daliban makaranta a jihohin Borno da Kaduna da gazawar mulki. Kamar yadda ya ke a cikin rahoton kafar watsa…

Abubuwan da Isra’ila ta lalata a Gaza sun fi karfin na dalar Amurka biliyan 30

Ofishin kafar watsa labarai na gwamnatin Gaza ya ce abubuwan da suka lalace a dalilin Isra’ila a yankin da ya afka cikin yaki tun 7 ga watan Oktoba sun fi karfin na dalar Amurka biliyan 30 sakamakon dameji ga gidaje…

An ƙaddamar da ginin Asusun Kula da tsaro a Zamfara

Gwamnatin Jihar Zamfara, ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal, ta ƙaddamar da ginin amintattun Asusun Kula da Harkokin Tsaro domin daƙile ayyukan ’yan bindiga da sauran ta’addanci a jihar, inda Gwamnan ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na tallafa wa asusun ta kowane…

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar…

Manoman Arewa suna biyan har Naira 100,000 domin su yi noma, Cewar wani Rahoto

Wani rahoto ya bayyana yadda manoman karkara a arewacin Nijeriya ke biyan har naira 100,000 ga ‘yan fashi da ‘yan ta’adda domin su kai ga gonarsu a lokacin shuka ko girbi. Cikakken bayani a kan wannan na cikin wani rahoto…

Yadda ‘yan ta’adda suka sace dalibai kusan 300 a Kaduna

Dalibai da malamai kusan 300 aka bayyana ‘yan bindiga wadanda ake zargin ‘yan ta’adda ne da a karkara aka fi sani da ‘yan fashi sun yi garkuwa da su, a kauyen Kuriga, karamar hukumar Chikun da ke jihar Kaduna. Kamar…

Gwamnan Zamfara Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Garin Mada

A yau Juma’a ne Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya ziyarci garin Mada domin yin ta’aziyyar rasuwar babban Limamin garin, Marigayi Sheikh Abubakar Mada. Idan za a iya tunawa, wasu da ake zargin ’yan banga ne suka kashe Sheikh Abubakar…

‘Yan Banga Ake Zargi Da Kashe Malamin Addini, Ba Askarawan Zamfara Ba – Gwamnati

Aƙalla mutane goma da ake zargin ’yan ƙungiyar ’yan banga ne aka kama bisa zargin kisan wani Malamin addinin Islama a Jihar Zamfara. Wasu da ake zargin ’yan banga ne suka kashe Sheikh Abubakar Hassan Mada a garin Mada da…

Tinubu ya dawo gida bayan ya kai ziyara Ƙatar

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya sauka Abuja bayan ziyarar aiki ta kwanaki biyu da ya kai a ƙasar Ƙatar. Jirgin shugaban ƙasa, mai lamba NAF 001, ya sauka a Filin Jirgin Sama na Nnamdi Azikiwe da misalin ƙarfe 7 na…