Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin sabuwar babbar Sakatariya a gwamnatin tarayya
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin sabuwar babbar Sakatariya a gwamnatin tarayya mai wakiltar jihar Zamfara. A Juma’ar nan ne aka bayyana sunan Dr. Maryam Ismaila Keshinro, tare da wasu mutum bakwai a matsayin sabbin manyan sakatarori a…
Tinubu ya umarce ni in riƙa faɗin gaskiya – Idris
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya umarce shi ne da ya dawo da amana da gaskiya a aikin yaɗa labaran gwamnati ga jama’a. Idris ya bayyana haka ne a…
Minista ya buɗe taron horas da ‘yan jarida kan yaƙi da aƙidun ta’addanci
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ƙaddamar da taron horas da ‘yan jarida na kwana biyu kan inganta rahotannin su domin daƙile aƙidar ta’addanci. An buɗe taron ne a ranar Talata a Abuja a Ofishin…
An ƙaddamar da Asibitin ƙwararru na Yariman Bakura, Gusau
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da aikin gyara, ingantawa da kuma samar da kayan aiki a cibiyar kula da lafiya ɗaya tilo mallakar gwamnatin jihar, wanda shi ne asibitin ƙwararru na Yariman Bakura da ke Gusau. An gudanar…
Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi, Alhaji Ahmed Adamu Mu’azu ya jinjina wa Gwamna Dauda Lawal
Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi, Alhaji Ahmed Adamu Mu’azu ya jinjina wa Gwamna Dauda Lawal bisa ayyukan inganta tituna da ya aiwatar a Jihar Zamfara. A ranar Juma’ar nan ne Tsohon Gwamnan, wanda ya ke kuma Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na…
Aikin bututun gas na AKK zai bunƙasa tattalin arzikin Arewacin Nijeriya – Minista
Hoto: Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Mohammed Idris (a tsakiya), tare da su Ministan Kuɗi da Tsara Tattalin Arziki, Wale Edun; Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna, Hadiza Balarabe; Ƙaramin Ministan Albarkatun Gas, Ekperikpe Ekpo, da Shugaban NNPC, Mele Kyari,…
Gwamnan Zamfara ya jaddada dawo da martabar kasuwanci a jihar
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada aniyar sa ta sake gina Zamfara don dawo da matsayin ta na dandalin kasuwanci a Arewacin Nijeriya. Gwamnan ya bayar da wannan tabbacin ne a lokacin gudanar da bikin ƙaddamar da fara…
Gwamnati ba ta musanya sunan Titin Murtala Muhammed da na Soyinka ba, inji Minista
Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata ji-ta-ji-tar da ake yaɗawa cewa wai ta canza sunan Titin Murtala Muhammed da ke Abuja zuwa Titin Wole Soyinka. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana hakan a cikin…
Bikin Sallah: Tinubu ya taya murna tare da yin kira a yi tunani kan sadaukarwa, alhaki da kuma haɗin kai
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya ɗaukacin al’ummar Musulmi murnar zagayowar ranar Babbar Sallah, ya ce lamarin wanda ke nuni da sadaukarwa, ɗabbaka imani da biyayya ga nufin Ubangiji. A wata sanarwa da Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan…
Iyalan Askarawan Zamfara da suka rasu za su sami tallafin da ya dace, in ji Gwamna Dauda Lawal
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi alƙawarin bayar da cikakken goyon baya da tallafi ga iyalan ’yan Rundunar Kare Jama’a ta Zamfara (CPG) ‘Askarawan Zamfara’ da suka rasa rayukansu a yaƙin da ake yi da ’yan bindiga. A ranar…










