ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: June 2024

SENATOR BARAU MALIYA: WHO’S QUACKING IN THEIR BOOTS OVER A PROWLING KITTY ON A SPREE?

By Aminu Ahlan Shariff … When The Lion of the Senate Roars Against Bill to Round Up Fulani Herders Like Lost Cattle. There is no gainsaying the fact that our country is indeed immensely blessed to have such unique and…

SENATOR MALIYA:WHO IS AFRAID OF THIS RAMPAGING LION?

…His justifiable raising profile is scaring the living dayligh out of others. Victims from both side of the coin. By Shariff Aminu Ahlan Is indeed normal and naturally unexpected to see how the all powerful Deputy Senate President is making…

Gwamnan Zamfara ya fara biyan mafi ƙarancin albashi na N30,000

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya fara biyan mafi ƙarancin albashi na Naira dubu 30 ga ma’aikatan Jihar, a lokaci guda kuma har ya biya albashin watan nan na Yuni saboda shagalin babbar sallah. A watan da ya gabata ne…

Ba za mu shiga sulhu da ‘yan bindiga ba, cewar Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa gwamnatin sa ba za ta taɓa shiga sulhu da ‘yan bindigar da ke haddasa ta’addanci a Jihar Zamfara ba. A ranar Larabar nan ne gwamnan ya halarci wani gangami da matasan…

Gwamnan Zamfara ya koka kan yadda jami’an tsaro ke tafi da aikinsu a jihar

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya koka kan yadda ’yan sanda da sojoji suka sanya sakaci a yaƙi da ’yan bindiga a shiyyar Arewa maso Yamma. Gwamna Lawal bayyana haka ne a wani jawabi kai tsaye da ya gabatar cikin…

Batun mafi ƙanƙantar albashi: Gwamnatin Tarayya ta buƙaci ma’aikata su karɓi abin da ba zai gurgunta tattalin arziki ba har ya kai ga rage ma’aikata

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya (NLC) da ta amince da mafi ƙanƙantar albashi na ƙasa wanda ba zai gurgunta tattalin arzikin ƙasa ba, kuma ya kai ga…

Gwamnan Zamfara ya nemi ƙarin tallafin Asusun TETFund

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci ƙarin tallafi daga Asusun Tallafa wa Manyan Makarantu na TETFund, domin kammala wasu gine-ginen a manyan makarantun Jihar. Gwamnan ya yi wannan roƙo ne a wata ziyarar aiki da ya kai hedikwatar Hukumar…

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da na’urar auna yawan masu kallon talabijin ta farko a Nijeriya

Hoto: Daga hagu: Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Yaɗa Labarai da Wayar da Ka, Sanata Eze Kenneth Emeka; Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris; Ministar Fasaha, Al’adu da Tattalin Arziƙin Ƙirƙire-ƙirƙire, Barista Hannatu Musawa, da tsohon Ministan…

Gwamna Dauda Lawal ya yaba wa takwaransa na Sakkwato

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yaba wa takwaran sa na jihar Sakkwaro, Dr Ahmed Aliyu bisa ƙara samar da guraben ayyukan yi ga al’ummar Jihar Sakkwato, musamman matasa. A ranar Larabar da ta gabata ne Gwamna Lawal ya…

Za a bi dukkan ƙa’ida a tuhumar almundahanar kuɗi da ake yi wa kamfanin Binance, inji Gwamnatin Tarayya

A yayin da ake sa ido kan shari’ar nan da ake yi da wani kamfanin hada-hadar kuɗaɗen kirifto mai suna Binance, da wani daga cikin jagororin kamfanin wanda ya karya doka wajen hadahadar, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai,…