ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Month: September 2024

Gwamnatin Tarayya ta jajanta wa al’ummar Borno kan ambaliyar ruwa

Gwamnatin Tarayya ta jajanta wa al’umma da gwamnatin Jihar Borno kan mummunar ambaliyar ruwa da ta auku a Maiduguri da kewaye sakamakon fashewar da madatsar ruwa ta Alau ta yi a safiyar Talata. Ambaliyar ta lalata kadarori, gidaje, da ababen…

Idris ya jajanta wa al’ummar Neja da iyalan mutum 59 da suka mutu sakamakon fashewar tankar mai

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, a ranar Litinin ya jajanta wa al’ummar Jihar Neja bisa rasuwar mutane 59 a wani haɗarin mota da ya ritsa da su a hanyar Bida-Agaie-Lapai ranar Lahadi. A cikin saƙon…

BINCIKE: Babu Gaskiya A Takardar Da Ke Alaƙanta Gwamnatin Zamfara Da ’Yan Bindiga

Daga Musa Muhammad Wata tarkardar ƙage, wacce aka ce ta fito ne daga gidan gwamnatin jihar Zamfara da ke Gusau, mai ɗauke da sa hannun Sakataren Gwamnatin Jihar, Alhaji Abubakar Nakwada, ta yi iƙirarin cewa Gwamna Dauda Lawal ya bayar…

Gwamna Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na aiwatar da manyan ayyuka

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na aiwatar da ayyukan da suke da matuƙar muhimmanci da kuma fifiko. Gwamnan ya ƙaddamar da babban asibitin da aka canja wa fasali, kuma aka inganta a Ƙaramar Hukumar Maru a…

Gwamnan Zamfara ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na inganta kiwon lafiya a jihar

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na inganta kiwon lafiya a jihar, tare da bayyana irin rawar da manyan asibitoci ke takawa a fannin kiwon lafiya. A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne gwamnan ya ƙaddamar…

Gwamnatin Nijeriya ta jaddada ƙudirin ƙarfafa ƙawance da Indonesiya a taron Indonesiya da Afirka

Gwamnatin Tarayya ta jaddada ƙudirin ta na zurfafa alaƙar ta da ƙasar Indonesiya, tare da mai da hankali kan batun tattalin arziki da kuma hanyoyin haɗin gwiwa. An tabbatar da hakan ne a taron Indonesiya da nahiyar Afrika karo na…

DAUDA LAWAL A SHEKARA 59: MAI GIDANA WANDA BAI DA JI-JI-DA-KAI

Daga Sulaiman Bala Idris A wata ziyarar aiki da na yi a tsakiyar watan Agusta, direbana a Jihar Taraba ya shafe kusan fiye da rabin tafiyar zuwa masaukin mu yana magana a kan Gwamnan Zamfara, wanda kuma shi ne mai…

Nijeriya za ta ƙarfafa alaƙa da Indonesiya a taron ƙasar da Afirka karo na biyu

Gwamnatin Nijeriya za ta ƙarfafa hulɗar da ke tsakanin ta da Indonesiya yayin da aka fara taron ƙasar da nahiyar Afirka karo na biyu a birnin Bali na ƙasar Indonesiya. Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris,…

Gwamnan Zamfara ya ziyarci yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa

A ranar Asabar ne Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya gudanar da ziyarar gani da ido zuwa yankunan da ambaliyar ruwa ta shafa a Ƙaramar Hukumar Gummi ta Jihar. A makon da ya gabata ne mamakon ruwan sama ya haifar…