Sayyid Khamene’i ya fitar da sakon ta’aziyyar rasuwar Shugaban jamhuriyar Musulunci ta Iran
Hoto: A dama marigayi Shugaban jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ibrahim Ra’isi ne tare da Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Sayyid Ali Khamene’i Sakon ta’aziyya daga Jagoran jamhuriyar Musulunci ta Iran kan rasuwar shugaban kasar da sahabbansa masu girma “kamar ta shahidi”: “Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jin kai.Ga Allah muke kuma gare shi muke…
