Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai yi zaman gaggawa kan yankunan Falasdinawa
Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya zai yi zaman gaggawa a yammacin ranar Alhamis domin tattaunawa kan halin da ake ciki a Gaza da kuma Yamma da gabar kogin Jordan biyo bayan bukatar hakan daga kasar Aljeriya. Kamar yadda kafar watsa labaru ta The New Arab ta ruwaito, kiran na kasar Aljeriya na zuwa ne…
