Falasdinawa za su iya samar da kasar kansu a cikin Saudi Arabiya – Netanyahu
Firaministan Haramtacciyar Kasar Isra’ila (HKI), Benjamin Netanyahu, ya sake harzuka mutane bayan shawarar da ya bayar cewa Saudi Arabiya ta samar da kasa domin jama’ar Falasdinu. Kamar yadda ya ke a cikin wani rahoto na kafar watsa labaru ta Press TV, Netanyahu ya bayyana haka ne a cikin wata hira da ya yi da wani…
