Duk da harin da Amerika ta kai Iran, a jiya Iran ta yi ruwan wuta kan Tel Aviv da Haifa
Rundunar Juyin Juya Hali ta Iran (IRGC) ta ce a ranar Asabar, makaman rokanta sun bugi wurare 14 na soja masu muhimmanci a Isra’ila da daddare. Janar Ali Mohammad Naeini, mai magana da yawun IRGC, ya bayyana cewa “sakamakon harin roka da aka kai a yankunan da aka mamaye a zagaye na 18, an samu…
