ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

Year: 2025

Shekaru 46 bayan Juyin-juya halin Musulunci: An yi bukukuwa da fareti a fadin kasar Iran

Ruhollah Musavi Khomeini, jagoran Juyin-juya halin Musulunci na Iran

Falasdinawa za su iya samar da kasar kansu a cikin Saudi Arabiya – Netanyahu

Firaministan Haramtacciyar Kasar Isra’ila (HKI), Benjamin Netanyahu, ya sake harzuka mutane bayan shawarar da ya bayar cewa Saudi Arabiya ta samar da kasa domin jama’ar Falasdinu. Kamar yadda ya ke a cikin wani rahoto na kafar watsa labaru ta Press…

An fara tattaunawa dangane da tsagaita wuta kashi na biyu – Hamas

Mai magana da yawun kungiyar Hamas, Abdul Latif al-Kanou, ya bayyana cewa an fara tattaunawa kan yarjejeniyar tsagaita wuta kashi na biyu. Kamar yadda ya ke a wani rahoto na kafar watsa labaru ta The New Arab, yarjejeniyar tsagaita wuta…

Kasashen da ke kawance da Amurka sun yi watsi da shawarar Trump na “mallakar Gaza”

Daga Abubakar Musa Kasashe kawayen kasar Amurka da wadanda ba kawayenta ba take sun yi watsi da shawarar shugaban kasar Amurka Donald Trump wadda ke cike da takaddama na mallakar Gaza bayan tayar da bakidaya al’ummar yankin; tare kuma da…

Haramtacciyar kasar Isra’ila ta umarci sojojin ta su fara shirin fitar da Falasdinawa daga Gaza

Daga Abubakar Musa Ministan tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila, Israel Katz, ya bayar da umarni ga sojojin na HKI da su fara shirin fitar da Falasdinawa daga Gaza “ba tare da tursasawa ba,” inda hakan ke nuni da amfani da kalaman…

Shugaban kasar Brazil ya ce ba a zabi Trump domin ya ‘mulki duniya’ ba

Daga Abubakar Musa Shugaban kasar Brazil, Luiz Inacio Lula da Silva, ya ce shugaban kasar Amurka Donald Trump an zabe shi ne domin ya mulki Amurka, ba ‘domin ya mulki duniya’ ba. Kamar yadda Vanguard ta ruwaito, Lula ya bayyana…

Ambaliyar Jebba Dam ta lalata gonaki hekta 1,094 da ke jihar Neja – Hukumar NEMA

Daga Abubakar Musa Ambaliyar ruwa daga Jebba Dam ta lalata gonaki 1,094 a al’ummu 32, inda hakan ya shafi manona 544 a karamar hukumar Mokwa da ke jihar Neja. Kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito, ambaliyar wadda ta faru ta…

Gwamnatin Tarayya ta gargaɗi jama’a kan ajiye abubuwa masu fashewa don haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya gargaɗi mutane kan ajiye abubuwa masu fashewa a gidajen su don haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba, yana mai cewa irin wannan ɗabi’a tana haifar da babbar barazana ga…

Ministan Yaɗa Labarai ya yaba wa BPP kan inganta gaskiya wajen sayen kayayyaki

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yaba wa Hukumar Sayen Kayayyaki ta Ƙasa (BPP) kan ƙoƙarin ta na inganta gaskiya da riƙon amana a wajen sayen kayayyaki da bayar da kwangiloli. A wata ganawa da…

Ƙasashe 7 sun mara wa Nijeriya baya don kafa Cibiyar Koyar da Ilimin Yaɗa Labarai ta UNESCO – Minista

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa Nijeriya ta samu goyon bayan ƙasashe bakwai tare da alƙawuran ƙasashe 20 domin a kafa Cibiyar Koyar da Ilimin Yaɗa Labarai ta Duniya (IMILI) ta hukumar UNESCO….