Skip to content
Tue, Oct 14, 2025
  • About Us
  • Contact Us
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Home
  • Labarai
    • Rahoto
  • Siyasa
  • Almizan Radio
  • Almizan Epaper
  • Almizan English
  • Al’adu
  • Ilimi
  • Kimiyya
  • Rahoton Musamman
  • Tattalin Arziki
  • Tsaro

Tag: Isra’ila

Duk da harin da Amerika ta kai Iran, a jiya Iran ta yi ruwan wuta kan Tel Aviv da Haifa
Labarai

Duk da harin da Amerika ta kai Iran, a jiya Iran ta yi ruwan wuta kan Tel Aviv da Haifa

EditorJune 22, 2025

Rundunar Juyin Juya Hali ta Iran (IRGC) ta ce a ranar Asabar, makaman rokanta sun bugi wurare 14 na soja…

Yanƙurin Trump na Shigar wa Isra’ila yaƙi: Yadda hakan ya raba kan Jami’an Gwamnatinsa
Labarai

Yanƙurin Trump na Shigar wa Isra’ila yaƙi: Yadda hakan ya raba kan Jami’an Gwamnatinsa

EditorJune 21, 2025

Dsga Yusuf Kabirukabiruyusuf533@gmail.com09063281016. Akwai takurawa na soja da fasaha waɗanda ke ƙara nuna rashin iyawar Isra’ila na lalata cibiyoyin nukiliya…

Isra’ila za ta ɗanɗana kuɗarta, in ji Ayatollah Khamenei
Labarai

Isra’ila za ta ɗanɗana kuɗarta, in ji Ayatollah Khamenei

EditorJune 13, 2025

Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce “Isra’ila ta shirya shan uƙuba” bayan hare-haren da ta ƙaddamar…

Kasashen Faransa, Ingila da Jamus sun yi kira ga Haramtacciyar Kasar Isra’ila
Labarai

Kasashen Faransa, Ingila da Jamus sun yi kira ga Haramtacciyar Kasar Isra’ila

EditorMarch 6, 2025

Kasashen Faransa, Ingila da Jamus a ranar Laraba sun nemi Haramtacciyar Kasar Isra’ila (HKI) da ta tabbatar da “rashin tsaiko”…

Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta saki Bafalasdinen da ya fi kowanne dadewa a kurkukun ta
Labarai

Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta saki Bafalasdinen da ya fi kowanne dadewa a kurkukun ta

EditorFebruary 28, 2025

Bafalasdinen da ya fi kowanne dadewa a kurkukun Haramtacciyar Kasar Isra’ila, Nael Barghouti, wanda ya yi sama da shekaru 40…

Shugabannin larabawa sun hadu a Saudi Arabiya domin tunkarar shirin Trump
Labarai

Shugabannin larabawa sun hadu a Saudi Arabiya domin tunkarar shirin Trump

EditorFebruary 21, 2025

Shugabannin larabawa sun hadu a Saudi Arabiya domin tattaunawa a kan shirin sake gina Gaza da ke da niyyar tunkarar…

Shirin Amurka na tayar da mutanen Gaza ba zai je ko’ina ba – Khamenei
Labarai

Shirin Amurka na tayar da mutanen Gaza ba zai je ko’ina ba – Khamenei

EditorFebruary 19, 2025

Ayatollah Ali Khamenei a ranar Talata ya yi watsi da shawarar Amurka na tayar da Falasdinawa daga zirin Gaza wanda…

Kasar Sin za ta bayar da taimakon jin kai ga iyalai 60,000 da ke Gaza
Labarai

Kasar Sin za ta bayar da taimakon jin kai ga iyalai 60,000 da ke Gaza

EditorFebruary 19, 2025

Hukumar cigaban kasa-da-kasa ta kasar Sin ta bayyana cewa za ta bayar da taimakon jin kai ga iyalai 60,000 da…

Cututtuka na kara yaduwa a Gaza sakamakon karancin ruwa – Oxfam
Labarai

Cututtuka na kara yaduwa a Gaza sakamakon karancin ruwa – Oxfam

EditorFebruary 18, 2025

Kungiyar Oxfam ta yi gargadi kan kara yaduwar da cututtuka sakamakon tsananin rashin tsaftataccen ruwa ke yi a Gaza da…

Falasdinawa 369 za su fito daga kurkukun Haramtacciyar Kasar Isra’ila a ranar Asabar
Labarai

Falasdinawa 369 za su fito daga kurkukun Haramtacciyar Kasar Isra’ila a ranar Asabar

EditorFebruary 15, 2025

Haramtacciyar Kasar Isra’ila za ta sako Falasdinawa 369 da ke tsare a kurkukun ta a ranar Asabar a karkashin musayar…

Posts navigation

Older posts
  • Popular Post
  • Labarai
Al'adu, Labarai, Labarai, Rahoto

Ministan Yaɗa Labarai na so ‘yan sanda su rungumi Yarjejeniyar Ɗa’a ta Ƙasa

EditorNovember 19, 2024

Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya (NPF) da ta rungumi Yarjejeniyar Ɗa'a ta Ƙasa. Ya bayyana cewa rungumar ƙa’idojin Yarjejeniyar zai inganta kallo da fahimtar da jama'a suke yi wa rundunar. Sanarwar da Mataimaki na…

Labarai, Labarai, Rahoto, Siyasa, Tattalin Arziki

Taron Editoci: Tinubu ya ce tattalin arzikin Nijeriya yana farfaɗowa sannu a hankali

EditorNovember 9, 2024

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa sannu a hankali tattalin arzikin Nijeriya na farfaɗowa, yana mai alaƙanta cigaban da aka samu da sauye-sauyen da gwamnatin sa ke aiwatarwa a sassa daban-daban. Shugaban ya bayyana haka ne a garin Yenagoa na Jihar Bayelsa a ranar…

Al'adu, Ilimi, Labarai, Labarai, Rahoto

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

Haruna YakunuMarch 9, 2024

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake garin Kano. Bikin kaddamarwar ya gudana ne a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2024, a harabar makarantar dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.…

Rahoto

Yadda za ka kare kan ka daga cutukan da yanayin sanyi ke haifarwa

EditorDecember 22, 2023

Yayin da lokacin sanyi ke kunno kai a sassan kasashen Afrika ta Yamma, masana harkokin lafiya sun fara gargaɗi kan irin tsananin yanayinsa wanda ake alakantawa da sauyin yanayi. Akan samu ɓullar waɗansu cutuka da kan addabi mutane a irin wannan yanayi da kan zo…

Labarai

NELFUND ta sake buɗe damar tantance ɗalibai don samun Lamuni na shekarar karatu ta 2024/2025

EditorOctober 12, 2025

Hukumar Lamunin Ilimi ta Najeriya (NELFUND) ta amince da sake buɗe rukunin tantance ɗalibai karo na ƙarshe har na tsawon awanni 48, domin jami’o’i da sauran cibiyoyin ilimi ba su kammala tantance dalibai masu nema ba. Wannan zai fara ne daga ƙarfe 12:00 na daren…

Labarai

Shugaba Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa Namadi Sambo murna bisa naɗin sa a matsayin Sardaunan Zazzau

EditorOctober 12, 2025

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Namadi Sambo, murna bisa nadin sa da aka yi a matsayin Sardaunan Zazzau daga Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli. Nadin ya gudana ne a ranar Asabar, 11 ga Oktoba, a Zariya, Jihar Kaduna.…

Labarai

NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal

EditorOctober 11, 2025

Tun bayan da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin jijar Zamfara a watan Mayun 2023, jihar ta fara fuskantar wani sabon salo na shugabanci wanda ya shafi kusan dukkan fannoni na rayuwa — daga tsaro zuwa tattalin arziki, daga ilimi zuwa lafiya, daga gyaran…

Labarai

Dalilan da Suka Haifar da Jan-ƙafa Wajen Aiwatar da Ayyukan Kasafin 2024 da na 2025 -Yakubu

EditorOctober 11, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta a Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana wa Kwamitin Kuɗaɗe na Majalisar Darattawa dalilan da suka haifar da samun Jan-ƙafa wajen kammala aiwatar da ayyukan kasafin kuɗaɗe na shekarar 2024 da na 2025. Da yake jawabi a gaban…

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
Trending Posts
1
Labarai

Shugaba Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa Namadi Sambo murna bisa naɗin sa a matsayin Sardaunan Zazzau

EditorOctober 12, 2025

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Namadi Sambo, murna bisa nadin sa da aka yi a matsayin Sardaunan Zazzau daga Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli. Nadin ya gudana ne…

2
Labarai

NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal

EditorOctober 11, 2025

Tun bayan da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin jijar Zamfara a watan Mayun 2023, jihar ta fara fuskantar wani sabon salo na shugabanci wanda ya shafi kusan dukkan fannoni na rayuwa — daga…

3
Labarai

Dalilan da Suka Haifar da Jan-ƙafa Wajen Aiwatar da Ayyukan Kasafin 2024 da na 2025 -Yakubu

EditorOctober 11, 2025

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta a Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana wa Kwamitin Kuɗaɗe na Majalisar Darattawa dalilan da suka haifar da samun Jan-ƙafa wajen kammala aiwatar da ayyukan kasafin kuɗaɗe na…

4
Labarai

Yaushe Isra’ila Za TA Sake Bude Yaki Da Iran?

EditorOctober 10, 2025

Daga Mujtaba Adam Da aka yi wa wani jami’in gwamnatin Iran tambaya a kan yiwuwar sake buɗe yaƙi a tsakanin Isra’ila da Iran, sai ya bayar da jawabin cewa:“ To dama wa ya ce an…

ALMIZAN NEWSPAPER
A Hausa Newspaper for the Hausa-speaking people in Nigeria and the diaspora. An organ of the Islamic Movement in Nigeria.
Social Trends
Almizan English

BARAU JIBRIN: THE SILENT GIANT REDEFINING LEADERSHIP IN NORTHERN NIGERIA

EditorOctober 9, 2025
Almizan English

SILENT BUT DEADLY: HOW BARAU JIBRIN OUTSHINED KWANKWASO AND DISMANTLED KWANKWASIYYA….

EditorOctober 3, 2025October 3, 2025
Almizan English

Family alleges negligence in woman’s death after child birth at AKTH

EditorJune 24, 2025
  • MAGANCE BALA’O’I: Gwamna Lawal Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin Zamfara Na Ci Gaba Da Haɗin Gwiwa Da NEMA
  • Shirin Shugaba Tinubu na rangwamen kuɗin wanke ƙoda ya amfanar marasa lafiya da dama a Jihar Kano
  • NELFUND ta sake buɗe damar tantance ɗalibai don samun Lamuni na shekarar karatu ta 2024/2025
  • Shugaba Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa Namadi Sambo murna bisa naɗin sa a matsayin Sardaunan Zazzau
  • NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal
Copyright © 2025 ALMIZAN -Since 1991 | Fair News by Ascendoor | Powered by WordPress.